ayshatooh05's Reading List
41 stories
WITHOUT MY DREAMS (HAUSA NOVEL)✔️ by mssmeemah
mssmeemah
  • WpView
    Reads 13,830
  • WpVote
    Votes 991
  • WpPart
    Parts 59
'Doki da zumud'in rayuwar da Muneera ke Jin labari yasa ta toshe kunnuwanta da duk wanda zai kawo mata shawarar da zata kushe za'binta, ta d'aukeshi rayuwarta ta bashi yarda da aminci, saidai shin a wurinsa haka take? shin dalilinsa na aurenta tsakani da Allah ne ko kuwa yabi sin zuciyarsa ne? ta wacce hanya muneera zatayi maganin matsalar da ta jefa kanta ciki bayan duk masu sonta da alkhairi ta yanke ala'ka dasu?
HASKEN RANA✔️ by mssmeemah
mssmeemah
  • WpView
    Reads 41,442
  • WpVote
    Votes 3,858
  • WpPart
    Parts 34
wacece ita? menene sunanta? inane garinsu? suwaye iyayenta? wace irin rayuwa ta gudanar a baya da ta tsinci kanta a wannan hali? ta farka a tsakiyar ciyayi, bata tuna komai na rayuwarta ko da sunanta, mutane suna mata kallo na daban wasu na zarginta, saidai bata da mafita sai amincewa zantukansu, bata da abinda zata kare kanta, neman amsoshin tambayointa takeyi yayin da abu d'aya ke dakatar da ita, su waye wad'annan mutane dake bibiyarta? me suke nema a wajenta? shin zata iya samun amsar tambayoyinta a wajensu? labari ne mai cike da sar'ka'kiya, abun tausayi, abin al'ajabi, da kuma soyayya.
DA RARRAFE✔️ by mssmeemah
mssmeemah
  • WpView
    Reads 126,448
  • WpVote
    Votes 8,539
  • WpPart
    Parts 64
Tayi aure a qanqantar shekaru,batasan komai ba batada ilmin komai,shin asiya zata iya zama ko kuwa wa'adin da ake d'aukar mata bazata iya cikashi ba
AUREN SIRRI COMPLETE  by HauwaAUsmanjiddarh
HauwaAUsmanjiddarh
  • WpView
    Reads 1,373,367
  • WpVote
    Votes 38,130
  • WpPart
    Parts 103
Matar shi ce ta farko bata san haihuwa, idan ta samu ciki sai ta zubar, as ending yake yin auren sirri da mai aikin gidan
DAN ISKAN NAMIJI by feedynbash
feedynbash
  • WpView
    Reads 52,100
  • WpVote
    Votes 1,669
  • WpPart
    Parts 32
Labarine me taba zuciya yadda maza suke zaluntar matansu da yadda iyaye ke lalata rayuwar yaransu sboda abun duniya akwai darusa masu yawa a ciki
Hajaratu  by LeemertARufai
LeemertARufai
  • WpView
    Reads 4,155
  • WpVote
    Votes 346
  • WpPart
    Parts 49
Labarin Hajaratu labarine na two sister's wad'an da suka taso cikin gata da soyayyar iyaye, daga baya suka hafad'a acikin quncin rayuwa sanadiyar kashe iyayen su da qanin mahaifin su yayi ta hanyar tsafi, inda Hajir ta had'u da cutar HIV ta hanyar fyad'en..........Ku biyoni don jin cikakken labarin Hajaratu.
WANI JINKIRIN by Ummunmeenal
Ummunmeenal
  • WpView
    Reads 6,627
  • WpVote
    Votes 167
  • WpPart
    Parts 22
Labari maitab'a zuciya daga alk'alamin billy s fari
RAWANIN TSIYA | ✔ by fadeelarh1
fadeelarh1
  • WpView
    Reads 89,122
  • WpVote
    Votes 8,416
  • WpPart
    Parts 47
Halinta na girman kai, rashin kunya da wulaqanci su suka sanya ya tsane ta.. baya qaunar ya bude idanuwa ya gan ta a gaban shi... she disgusts him!! the feeling is mutual domin kuwa ita ma ta tsane shi.. ta tsane shi tun ranar da ta fara ganin shi... ta tsane shi saboda tunda ya shigo rayuwarta ya hana mata jin dadi kamar yadda ta saba..!!
UMMI | ✔ by fadeelarh1
fadeelarh1
  • WpView
    Reads 208,282
  • WpVote
    Votes 18,781
  • WpPart
    Parts 54
Ta tafka babban kuskure a rayuwarta... Shin zata iya gyara wannan kuskuren ko kuwa??
WACECE ITA??  by skaleely
skaleely
  • WpView
    Reads 60,976
  • WpVote
    Votes 3,162
  • WpPart
    Parts 25
ta wayi gari ne da hayhuwar yaron daba tasan wanene ubanshi ba, kwatakwata kwatakwata bata iya tuna ryuwar da tayi abaya, tirkashi littafin wacece ita littafine daya kunshi soyayya, rudani, tashin hankali dakuma tausayi, kubiyoni dan jin wannan kayataccen labari.