WITHOUT MY DREAMS (HAUSA NOVEL)✔️
'Doki da zumud'in rayuwar da Muneera ke Jin labari yasa ta toshe kunnuwanta da duk wanda zai kawo mata shawarar da zata kushe za'binta, ta d'aukeshi rayuwarta ta bashi yarda da aminci, saidai shin a wurinsa haka take? shin dalilinsa na aurenta tsakani da Allah ne ko kuwa yabi sin zuciyarsa ne? ta wacce hanya muneera z...