hyarbaba
Labarine akan wasu tagwaye wanda MANAR ta kasance yarinya ce marar jin magana bata tsoran kowa
Sabanin yar uwarta MARAM yarinya mai hankali da nutsuwa saidai
Kash ita kuma kaddara ta fada mata
Nishadi ban daria duk dai yana cikin wannan labarin nawa.