NafisaYau's Reading List
28 stories
🤫SAINA AURI MIJIN 'YATA (TA CIKINA)🤫 by UMMU_DILSHAD
UMMU_DILSHAD
  • WpView
    Reads 4,180
  • WpVote
    Votes 135
  • WpPart
    Parts 13
HAJIYA RAHMATU TA DAKA TSALLE TACE SAITA AURI MIJIN 'YARTA HAJARA WACCE TA RASU BAYAN AURENTA DA UBAIDULLAH WATA UKU DA SUKA WUCE, SHIN AUREN SURUKA ZAIYIWU KUWA DA SURIKI.....SHIN A MUSULUMCI MA HAKAN HALAL NE KO HARAMUN?....... MENENE MA DALILIN CEWA ZATA AURESHI DIN, KUNA GANIN SHIMA ZAI AMINCE YA AURI MAMAR MATARSHI KUWA.......WANNAN HADIN KWAMA CHALAR TAYA ZA'A FARA?.........DUK AMSOSHIN SUNA NAN A CIKIN WANNAN BOOK ME SUNA "SAINA AURI MIJIN 'YATA (TA CIKINA). FANS DINA MASU KAUNATA NE KADAI ZASU KARANTA WANNAN BOOK DIN DAGA FARKO HAR KARSHE TA HANYAR BIYAN SUPPORTING FEE 200 NAIRA ONLY, DA ZARAR FREE PAGES SUN KARE KUNA IYA NEMANA TA WANNAN NUMBERS DIN DOMIN SANIN YADDA ZASU BIYA..... 08036542610 07013872581 KUNEMENI TA WATSAPP. SAINA JIKU.
K'WARK'WARAH....(ITAMA MATAR SARKI CE) by Mai_Dambu
Mai_Dambu
  • WpView
    Reads 303,132
  • WpVote
    Votes 50,735
  • WpPart
    Parts 113
A zanen da Alkalanin kaddarar su ya zana musu! Akwai Soyayya! Akwai Sadaukarwa! Dan haka zanen kaddarar su a hade take su Uku! Babu wanda ya isa tsallake na wani ba tare da ya faɗa na wani ba! Jaamal! Jannart! Sarah! Sun rayu akan abu daya! Kuma sun haɗakar soyayyan Abu daya! Domin farin cikin mutum daya domin samun farin cikin mutum daya! Dole sai an sadaukar da farin cikin mutum daya
KUNDIN HASKE💡 by Pherty-xarah
Pherty-xarah
  • WpView
    Reads 302,760
  • WpVote
    Votes 23,823
  • WpPart
    Parts 160
Hannu da yawa...... 🤝🏻🤝🏻🤝🏻
SON RAI KO ZABIN IYAYE?!(COMPLETED✅) by missxoxo00
missxoxo00
  • WpView
    Reads 92,937
  • WpVote
    Votes 3,463
  • WpPart
    Parts 20
Who doesn't love a short love story? 💕 Labarin ruguntsumin masarauta mai dauke da soyayya! Ya zata kaya ne ga Yareemah Aliyu wanda ya dauki son ransa zai aura iyayen sa suka tilasta masa auren yar uwar sa Meenah! Bayan ga basma SON RAN SA? Meenah kuma ZABIN IYAYEN SA CE! Ya zaman nasu zai kasance? Shin nagaya muku MEENAH yarinya ce karama? Being deeply loved by someone gives you strength, while loving someone deeply gives you courage.MEENAH da YAREEMAH ALIYU
TSAKA MAI WUYA(a complicated love story) by khairi_muhd
khairi_muhd
  • WpView
    Reads 2,923
  • WpVote
    Votes 184
  • WpPart
    Parts 22
ya na son ta,tana son shi,yana son ta bata son shi hasalima bata san yana son nata ba,sun yi aure suna tsaka da amarcin su mutuwa tayi musu gaggawa,aka aura mata shi bayan ta haifi dan cikin ta ,so,shakuwa,sabo,yarda,abota ta shiga tsakanin su , ta haifi yan biyu da shi ,kwatsam tsohon mijin ta kuma wan mijin ta ya dawo ita kuma ruhin ta da zuciyarta na ga tsohon mijin ta shin wa zata komawa? Ku biyo ni cikin wannan sabon shirin bada jimawa yana nan tafe.
ABDUL-MALEEK (BOBO) by BilynAbdull
BilynAbdull
  • WpView
    Reads 226,848
  • WpVote
    Votes 11,598
  • WpPart
    Parts 53
Labarin mai nuni da muhimmancin biyayya ga iyaye, gujema son zuciya, soyayya, zuminci, tare da cakwakiya tsakanin yaya da ƙanwa akan son abu guda.
ƘWAI cikin ƘAYA!! by BilynAbdull
BilynAbdull
  • WpView
    Reads 1,504,708
  • WpVote
    Votes 121,610
  • WpPart
    Parts 106
Turƙashi, wannanfa shine cakwakiyoyi ba cakwakiya ba, bamma san yanda zan musalta muku kitimurmurar dake cikin book ɗinnan ba sam, dan wani irin ruɗaɗɗen labarine mai cike da abubuwan mamaki da tarin al'ajabi harma da ban haushi, labarin ya taɓo wasu a cikin matsalolin zuminci, gidajen aurenmu, Tsaro, rikita-rikita, harma da ruguntsumi. Kai lamarinfa ba'a cewa komai, mai karatune kawai zai banbance tsakanin aya da tsakkuwar zancena bayan mun tsunduma cikin labarin tsundum
SANADIN KENAN by Hauwy057
Hauwy057
  • WpView
    Reads 2,240
  • WpVote
    Votes 71
  • WpPart
    Parts 3
labari ne akan wasu mutane guda biyu da sukayi auren yarjejeniya,yayinda suke dap da rabuwa suka fada cikin soyayyar juna.
JIDDAH JUNAYD✔ by DielaIbrahim
DielaIbrahim
  • WpView
    Reads 19,246
  • WpVote
    Votes 1,057
  • WpPart
    Parts 42
JIDDAH JUNAYD Let embark on the journey together and see for ourselves. Happy Reading 😉
Rayuwar Raihana by Saifsweetie
Saifsweetie
  • WpView
    Reads 7,265
  • WpVote
    Votes 271
  • WpPart
    Parts 10
Akan wata yarinya ce mai suna Rihanna. Tana shan wahala tin tana yarinya har ta girma. Ku biyo ni kuji yadda littafin zai kare