ashirnagoma10's Reading List
17 stories
TAKAICIN WASU by SURAYYAHMS
SURAYYAHMS
  • WpView
    Reads 37,658
  • WpVote
    Votes 3,182
  • WpPart
    Parts 25
"Babu tantama ko shakku duk inda kaga tarayyar mutum uku to na ukun sun shedan ne". The Brave men falcons,a group of military tycoons trio that spell and cast the words of true solidarity in their friendship have been the citys best kept secret for years.but strange side effect is appearing as thy hit the aura of limitlessly unending fame,luxury and unstoppable power. When A freak suicide force tear them apart down to the era of thy spring born mates ravishing an UNTOUCHED DESTINY. Be not afraid of destiny, some are born by destiny,some achieved destiny and others hve thy destiny engineered right in their DNA.. Sun kasance a duniya mabanbanta but what will happen if all that bind is an unravalling DESTINY UNTOUCHED. In har qaddara zanen ubangiji ne then Let seee how the complicated destiny of nashwan hakeem wamako and zairah wasim kaita unveils. Give it a hack OR,u will be addicted.
RAMIN MUGUNTA by meenaslimzy
meenaslimzy
  • WpView
    Reads 2,158
  • WpVote
    Votes 97
  • WpPart
    Parts 13
hawaye ne ke gangaro mata a idanuwanta kamar an bude famfo....runtse ido tayi ta bude ta sake kallonsa daga nesa, tabbas wancen shine wanda yayimun fyade ya rabani da budurcina sanadiyyar haka na rasa uwar data haifeni....saidai inaji a jikina tabbas inada dangantaka dashi ta jini....alkawarin dana dauka na kasheshi kuwa babu fashi saina kasheshi koda zan karasa rayuwata a kiri kiri(prison)..... labari mai cike da tsantsar tausayi da mugunta hade da kutungwila
KAI MIN HALACCI..! ||PAID NOVEL✅ (COMPLETED) by missxoxo00
missxoxo00
  • WpView
    Reads 28,047
  • WpVote
    Votes 768
  • WpPart
    Parts 16
Labarin cakwakiya dake tafe da tacacciyar kauna marar gauraye ta zukata hudu; SHAMSUDDEN DA ALIYA ga kuma SAHAL DA FA'IZAH... 💕Kowanne yana son masoyin dan uwan sa. Wai cakwakiya🤭shin ya ruguntsumin zai karkare???
IZZA TA... by meenaslimzy
meenaslimzy
  • WpView
    Reads 7,556
  • WpVote
    Votes 303
  • WpPart
    Parts 8
inama ace mafarki nakeyi ba a gaske bane wanan mummunan al'amari yake faruwa Dani?inama ace banzo duniyaba da wanan wulakanci da kaskanci da nake fuskanta kalala sakamakon Isa da IZZA TA Wanda ya haifarmun da mummunan sakamako?...kallon takaddar sakamakonta tagani a fili ta furta innalillahi wa innah ilaihi rajiun ta fadi kasa sumammiya
Anyi Walk'iya....... by meenaslimzy
meenaslimzy
  • WpView
    Reads 90,305
  • WpVote
    Votes 6,026
  • WpPart
    Parts 50
Banida wata alak'a da Zina da zan aikata Shi Maryama,sabida na taso na Kuma girma acikin gidan marayu bashi ze bani damar wulak'anta ni'imar da Allah yamun ba ya tasheni acikin musulunci, menene aibuna Dan kawai nataso banida gata se'a hannun gwamnati Sena baiwa k'adangarun gwamnati damar dazasu lalata rayuwata? idan naje lahira Sena cewa Allah sabida Ina gidan marayu nake Zina? ki gane Mana maryama nifa wlhy Koda zasu kasheni bazan tab'a aikata abinda kuke aikatawa ba sedai ko su kasheni, Kuma dasuke cewa watak'il ta hanyar Zina aka haifeni ba wannan Kuma ba zunu Bina bane ba, dadai into zinar gwanda suci gaba da hanani abincin har yunwar ta kasheni!!!!!.
AUREN FARI.... by meenaslimzy
meenaslimzy
  • WpView
    Reads 40,046
  • WpVote
    Votes 2,892
  • WpPart
    Parts 40
wayace miki ana bawa namiji dama?babu abinda yake canja namiji sai ikon allah idan kince zaki iya canja Abdallah to kin yaudari kanki mazaasu hali irin na Abdallah wadanda basu da lokacin matansu saina aikinsu daban suke basa taba canjawa don haka ki saki jikinki a matsayina na yar uwarki aminiyarki inada hanyar da zakibi kisamu farin ciki ba dole saida soyayyar abdallah ba domin idan kikace zaki koyi tarairayar miji tou kin sa kanki a hanyar wahala baa taba tarairayar miji...namiji baayi masa gwaninta.....SABON SALO MAI CIKE SA DARUSSA MAI DAUKE DA TSANTSAR CIN AMANA....MAI DAUKE DA SALO NA SOYAYYA
DOCTOR SURAYYA by aishagwandu001
aishagwandu001
  • WpView
    Reads 87
  • WpVote
    Votes 1
  • WpPart
    Parts 2
Labarin wata yarinya wadda keda burin zama doctor bata hada komai da wannan burin nata ba.
MATSALOLIN MA AURATA by Yaqubbby
Yaqubbby
  • WpView
    Reads 3,997
  • WpVote
    Votes 98
  • WpPart
    Parts 27
Ki samu sassaken biyayya ki hada da saiwar shagwaba da ganyen gaskiya da bawan San dangin sa da jijiyar Kula da mahaifiyar sa ki hada su a turmin nan mai suna hakuri ki samu tabaryarnan Mai Suna Iya Magana ki daka su insha Allah Zaki mallaki mijin ki a hannun ki ba tare dako tantama ba.🤝🏻🤝🏻🤝🏻🤝🏻🤣🤣🤣🤣🤣
AMSOSHIN TAMBAYOYINKU 2 by sameehasusman
sameehasusman
  • WpView
    Reads 59,961
  • WpVote
    Votes 1,381
  • WpPart
    Parts 200
JANABA TA SAME NI, BAN YI WANKA BA SAI HAILA TA ZO MINI, YA ZAN YI WAJEN YIN WANKA
GASKIYA DAYA CE by mamankhalid
mamankhalid
  • WpView
    Reads 388
  • WpVote
    Votes 13
  • WpPart
    Parts 1
Rubutu hanya ce me saurin isar da sakon da ake da bukatar a aika, alkalami yafi takobi, marubutanmu manya da kanana suna matukar kokari wajen wa'azantarawa , nishadantarwa, tare da fadakar da al'umma, domin haka jinjina me tarin yawa a garemu baki daya. baya ga haka, dalilin daya sa na yi tunanin fara rubutun wannan littafi na GASKIYA DAYA CE,. saboda akasari kuskure kadan da yan'uwa marubutanmu keyi, basa nuna Reality, kawai kota ina dadi ake ji.misali, namiji ne ze dingi making luv da matarsa up to 2-3hours? 😀 Wanda hakan duk munsan unbelievable,,, kawai rayuwar kudi da Jin dadi.... makaranta ku biyoni sannu, domin gane sakon da Nike San isar muku cikin littafin GASKIYA DAYA CE, labarin Rayuwar FATIMA... MAMAN KHALEED CE