RASHOWS
- Прочтений 36,160
- Голосов 2,660
- Частей 49
Littafi ne na CIKAKKUN MATA wa da suka amsa sunansu CIKAKKUN MATA M
, yarinyace wacce take da burin ganin kowace mace agarin tazamo CIKAKKIYAR MACE wacce zata iya sarrafa mijin ta ,ta tarairayeshi ,ta nuna masa tsantsar soyayya,wacce zata zamo tana gamsar damiji a shimfid'a, sannan uwa uba ta kasance ta iya kisisina,da zallan shagwab'a.