maryamladidee's Reading List
128 stories
ALAKA******    by ahmadsafiya
ahmadsafiya
  • WpView
    Reads 503
  • WpVote
    Votes 21
  • WpPart
    Parts 7
Miss Soupy (Safiyyah Ahmed Tukur)writing is my ambition , just follow and comment 🤗🤩
SANAFIYYA  by mamanihsan360
mamanihsan360
  • WpView
    Reads 11
  • WpVote
    Votes 1
  • WpPart
    Parts 4
Labari ne akan wata yarinya wacce ta shiga cikin gararin Rayuwa Wanda ya jefa ta acikin nadama da danasanin Rayuwa wacce akullum take kuka da rokon Allah akan ya yafe Mata zunuban ta, domin tayi imanin cewa Allah kadai zai yafe Mata d'ubun zunubanta da ta aikata arayuwarta.
💔🤦 ITA CE K'ADDARATA 💔🤦 by ZAHRAROYAL
ZAHRAROYAL
  • WpView
    Reads 471
  • WpVote
    Votes 38
  • WpPart
    Parts 23
Ita ce k'addarata na taso cikin k'unci a gidanmu da tsangwama inda k'addara ta kai ni aikatau cikin garin kano na sha b'akar azaba a gidan aikatau sai dai k'addarar tawa tana a cikin gidan matar gidan tasa aka min dashin ciki wadda bansan da zamansa ba sai dai abinda bata sani ba nima kaina ban sani ba shine mai gidanta ya AURE NI auran yazo a sadda bamuyi tsammani ko zato ba........
TURKEN GIDA. by JamilaUmar315
JamilaUmar315
  • WpView
    Reads 5,572
  • WpVote
    Votes 188
  • WpPart
    Parts 21
Labarin Soyayya na gidan mallam bahaushe, tausayi, zamantakewar ma'aurata, zumunci, kishi da sauran su. labarin SADYUF.
Ramin karya (Hausa novel )completed by khadijatmustapha25
khadijatmustapha25
  • WpView
    Reads 16,679
  • WpVote
    Votes 392
  • WpPart
    Parts 43
Yi sauri maza maza ki bani kayan nan kinga duk inda Aliyu yake yana kan hanyar sa ta dawo wa , kuma wlh yau ma ban tambaya ba na fito shukra ta fada Tana hada Kayan da ta zo Aro a wajen hafsa, uhm ae dole Nima nayi sauri Hafsa tace sanan ta cigaba "kınsan fa har yanzu bai San Ina wanan sana ar ta ara wa mutane kaya na ba shiyasa duk inda yamma take nake hada Ina wa Ina wa nake boyewa shikenan asirina a rufe abuna dan wlh nasan duk ranar da rabiu zai San Ina bada kayan sawa na haya toh wlh sai igiyar aurena ya girgiza
✨ INUWAR BAYA ✨ by AutarMama56
AutarMama56
  • WpView
    Reads 265
  • WpVote
    Votes 24
  • WpPart
    Parts 12
•A misty forest or abandoned hut with a glowing firelight fading in the distance - representing the haunting memory of the past. • A young man (Aminu) in a long, dark traditional kaftan, standing alone, looking back over his shoulder - but his shadow stretches in the opposite direction, shaped like a woman in flames. • Two female silhouettes behind him but at a distance: one glowing softly (Zarah), the other shrouded in smoke or mystery (Laila).
KYALKYALIN KAUNA by MSHAKURworld
MSHAKURworld
  • WpView
    Reads 70,161
  • WpVote
    Votes 1,549
  • WpPart
    Parts 48
A story about a drug lord with an innocent girl suffering from dyslexia
ALKAWARIN ZUCIYA (PROMISE OF THE HEART) by MSHAKURworld
MSHAKURworld
  • WpView
    Reads 27,152
  • WpVote
    Votes 877
  • WpPart
    Parts 30
What happens when promises are made? Will the heart quiver? What about faith? Stay tune as I bring you the entrick and suspense that comes with this novel. This novel will make you stay glued to your screen❤️
ZUCIYAR REEMA by Mrsjmoon
Mrsjmoon
  • WpView
    Reads 7,195
  • WpVote
    Votes 482
  • WpPart
    Parts 56
A touching heart story. Shin me ta b'oyewa a cikin Zuciyarta, wanda ta kasa sanar da kowa hatta kuwa da mafi kusanci da ita wato mahaifiyarta?
RUHIN MASARAUTA by AliyuSIbrahim0
AliyuSIbrahim0
  • WpView
    Reads 4,865
  • WpVote
    Votes 135
  • WpPart
    Parts 32
Wannan Littafi Labari Ne Ƙirƙirarre, Mai Cike Da Ratsa Zuciya, Ɗaukar Fansa, Al'ajabi, Cin Amana, Tausayi Tareda Maƙarƙashiya Irinta Mulki, Da Tashin Hankali a Rayuwar Masarautun Da Ke Cikeda Almara Da Makauniyar Soyayya Akan Burika Iri Iri Dadai Sauran Su 🤔