My library
181 stories
ABINDA KA SHUKA by deejerleen
deejerleen
  • WpView
    Reads 30
  • WpVote
    Votes 2
  • WpPart
    Parts 1
short story of raping and betrayed
HANNAH by ZaynabAliyu
ZaynabAliyu
  • WpView
    Reads 5,372
  • WpVote
    Votes 178
  • WpPart
    Parts 23
komai lokaci ne,hakuri shine maganin zaman duniya,💔💔💔💔💔💔💔💔💔💔💔💔💔💔💔💔💔💔
Hannah by OumRamadan1
OumRamadan1
  • WpView
    Reads 25,464
  • WpVote
    Votes 1,794
  • WpPart
    Parts 52
Bincike a rayuwa wani abune da ALLAH ya hallata ku biyoni cikin wannan labarin na soyayya da kuma fadakarwa
MIN QALB by Mamuhgee
Mamuhgee
  • WpView
    Reads 20,383
  • WpVote
    Votes 680
  • WpPart
    Parts 7
Labarin daya qunshi juyin rayuwa tareda soyayya me sanyi.
SARAN ƁOYE by BilynAbdull
BilynAbdull
  • WpView
    Reads 38,893
  • WpVote
    Votes 989
  • WpPart
    Parts 9
Hummm!!. kowa yaji SARAN ƁOYE yasan akwai cakwakiya kam. SARAN ƁOYE littafine dake ɗauke da sabon salo na musamman da Bilyn Abdull bata taɓa zuwa muku da kalarsaba. yazo da abubuwan ban mamaki da tarin al'ajabi. tsaftatacciyar soyayya mai cike da cakwakiya. ya taɓo wani muhimmin al'amari dake faruwa a zahiri. labarine mai cike da makirci da kutunguylar cakwakiya. Aure tsakanin mabanbanta ƙabilu, ba yankinsu ɗaya ba, ba addininsu ɗaya ba. tayaya wannan aure zai kasance?. ku kasance da zafafa biyar 2021 ta hanyar biyan kuɗi ƙalilan domin samunsa da sauran ma. duk mai buƙata ya tuntuɓi wannan Numbers ɗin. +234 903 318 1070 & +234 903 234 5899.
                HAƙORIN DARIYA ✅ by Ouummey
Ouummey
  • WpView
    Reads 2,086
  • WpVote
    Votes 133
  • WpPart
    Parts 28
labarine akan wani shaharerren family Wanda y daukaka Kuma aka sanshi a fadin duniya, yaudara da cin amanar wasu daga cikin family din tare da qayatacciya Kuma bahaguwar soyayya tsakanin Amaan merah da neesha merah wadda ta Zama tsanin d baragurbin cikin family din sukai amfani da ita wajen tarwatsa kan ahalin family din....................................... kudai ku biyoni sannu a hankali Dan Jin y rayuwar wnn family din zata kasance, TAKU CE DAI...KHAIRERT FOR LIFE One luv💕❤️.
ƁANGARE BIYU Yan luwaɗi Yan lesbian by ayshajb
ayshajb
  • WpView
    Reads 327,874
  • WpVote
    Votes 2,848
  • WpPart
    Parts 44
labari mai tsuma zuciya da kashe gangan jiki labari mai ciƙe da sarkakiya cin amana butulci tare da son zuciya...
RUBUTACCIYAR K'ADDARA by SafiyyahGaladanchi
SafiyyahGaladanchi
  • WpView
    Reads 34,065
  • WpVote
    Votes 2,102
  • WpPart
    Parts 36
LABARIN UWA DA Y'AR TA WANDA YAKE CIKE DA TAUSAYI DA AL'AJABI, KUYI KUTSE A CIKI DOMIN GANIN ABINDA YAKE FARUWA.
KOMAI DAGA  ALLAH NE!!!( ARZIKI & ILIMI) by Allauma
Allauma
  • WpView
    Reads 2,327
  • WpVote
    Votes 114
  • WpPart
    Parts 15
Rayuwa komai daga Allah ne. Mutum baya cika cikkanken mumini har sai ya yadda da kaddara Mai kyau ko akasinta. Komai ya same ka daga ALLAH NE! Babu Mai baka sai Allah. Sannan babu Mai maka illa sai da sanin Allah. Rayuwa cike take da jarabawa kala kala. Hakuri, rikon gaskiya da amana da tsoron Allah na Kai wa nasara. Yan uwa musani babu Mai mana sai ALLAH. Malami ko Boka bazai amfane ka da komai ba. Mu mika wa Allah lamarinmu Mai komai Mai kowa. Allah shi ya halicci duniya da lahira da abunda suke cikinsu. Mu kiyayi sallolonmu Biyar akan lokaci. Mu lazimci istigfari da salatin annabi. Azumin litinin da Alhamiz Sallar dare Sadaka Karatun Alkur'ani Sun ishe mu. Xamani ya lalace Allah kadai zai iya mana ba malami ko boka ba. Littafin nan zaizo da wata salo na daban. Rayuwa da jarabawar da take ciki. Yadda hakuri da rikon Allah da manzonsa da rikon gaskiya da amana kai kaiwa ga nasara. Illar kazamtacciyar soyayya . Tsaftatacciyar soyyaya da nasaran ta. Ku bini da sannu cikin wannan kirkirarriyar labarin nawa mai cike da abubuwan tausayi da daukan darasin .
DAGA ALLAH NE by FatimaZois
FatimaZois
  • WpView
    Reads 43,182
  • WpVote
    Votes 2,267
  • WpPart
    Parts 45
soyayyar iyayensu ne tayi transferring xuwa kan diyansu da basu samu damar yin aure va "haidar zahra" Soyayyar da haidar ke mah zahra ita Sanya yake ganinta tun a mafarki kafin mah a haifeta alhalin kasar su mah ba daya bace