Asmey
1 story
SARAUNIYA BILƘIS by queenbk2020
queenbk2020
  • WpView
    Reads 3,256
  • WpVote
    Votes 163
  • WpPart
    Parts 3
#35 Soyayyah 14 June 2020. "Ya kai mai martaba sarkin Saffron, anyi kusan kwana biyu kenan ana wannan guguwar a garinnan amman daga haihuwar sarauniya guguwar ta tsaya cak rana ta fito komai ya koma yadda yake, wannan alamu ne na nasara a rayuwar sarauniya, sannan mun hango wani abu a tattare da ita wanda ba kowa bane keda irinshi sai dai ba mu gano wannan abun alheri ne zai zamo ko ko cutarwa ba, sannan idan har zata kai matsayi babba a rayuwarta to sai ta sha baƙar wahala sosai"