SAMHA
Labari mai ban nishaɗi...nm.mm
Labarin sanyayyar tacacciyar soyayyar ruhi biyu.. Wanda akai wa auren dole da juna, Amman basu san da hakan ba. Shin ya zaman nasu zai kaya idan suka gano? NAUFAL da AYOUSH. Growing in Love is a beautiful love story. A heartfelt and emotional adventure of two young lovers AYUSH AND NAUfAL willing to take a chance. The...
Soyayya tsakanin Handsome super strong guy da Meeno.. ki biyo ni dan jin labarin Namijin Zaki
AUREN DOLE Zaune nake a katafaren falon gidansu wanda yake dauke da manyan kujeru na Alfarma . Tun karfe 4:30 Pm na yamma nake zaune a falon gidan na shafe kusan mintuna 30 bata fito ba , Ina zaune ina danna wayata saiga kanwarta maryam, ta shigo falon dauke da plate ruwa ne da kofuna akan plate din tace dani ina wuni...
"auwal ni ko sai nake ganin kamar kayi kankata a batun soyayya balle kuma akai ga batun aure ,yanzu fa kake shekara 22 a duniya , ba soyayya ce ta dace da Kai ba, karutu ne ya dace da rayuwarka, bugu da k'ari ita wacce kake so din ta girmeka . ya dubi mahaifiyarsa kamar zaiyi kuka yace" ni kaina nasan soyayya bata da...
Labari ne daya kunshi masarautu biyu; Masarautar Katsina, wacce take cikin Nigeria da kuma Masarautar Damagaran, wacce take cikin Kasar Niger. Labarin yayi duba ne da rayuwar Yarima Bilal, wanda rashin magana da miskilanci ya kanja ya shiga tarun matsaloli, wanda hakan yake haifar mashi da auren Zeenah Kabir Muhammad...
Littafin ya kunshi abubuwan fad'akarwa, nishadantar wa, sadaukar wa, soyayya tá gaskiya wacce babu ruwan ta da kudi, kyau, aji, mulki ko sarauta, illar bijirewa iyaye, fa'idar biyayya wa iyaye, da dai sauran su, ku biyoni dan jin yadda abun yake, karku manta kuyi vote
Zanen ƙaddaransa yana cikin zuciyarta, kamar yanda zanen nata ƙaddan ke cikin tasa zuciyar. Idan zuciyoyi suka haɗe waje guda akan samu wata irin zazzafan ƙauna. Ako da yaushe jinsa yake kamar wani baƙon halitta, RAUNI DAMUWA sune abun da sukayi tasiri wajen cika rayuwarsa, yasani kowani bawa da irin tasa ƙaddaran Amm...