TA FI DA HAKA!!!
TA FI DA HAKA!!!labarin wasu shaƙiƙan ƙawaye ne, duk suka aminta da juna, su tashi cikin so da ƙarnar juna wanda hakan yasa ake masu kallon yan uwane idan ba wanda yasan asalinsu ba, kasancewar ɗaya tafi ɗaya son abin duniya yasa ta nemi halakar da ƙawarta Kuma a aminiyarta....