Yareemashaheed's Reading List
1 story
Kai Ne 💞 Zuciyata 💕{Åñtåã Qål-ßii} by AbisufyanOmar
AbisufyanOmar
  • WpView
    Reads 293
  • WpVote
    Votes 14
  • WpPart
    Parts 17
Labarin kAI 💕NE💞 ZUCIYATA❤ Labarin Sudais da Imran dan minister. Soyayar sudais tayima Imran katutu acikin zuciyarsa ama yana fargabar fuskantarsa da maganar. Minister baban Imran ya nemoma dansa malamin gida, dalilin faduwar da danasa yakeyi. Sudais ya kasance malamin imran na gida ama duk da kasancewarsu atare haryanxu Imran baida kwarin guiwar falasa masa sirrin zuciyarsa. Wanene sudais..? Garin yaya yazama malamin Imran. Miyasa Imran baya aiki a boko? Koh Imran yasan sudais kafin yazama malaminsa? Miyasa Imran ke kaunar sudais? Shin, sudais naji irin yada imran keji akansa? Domin jin amsoshin wa'enan tanbayoyin saikubiyomu cikin labarin Kai ne zuciyata.