Lamarina
deception
Kaddara abuce mai nauyi, kuma mai zafin gaske,ayayin da ta kasance mai kyau alokacin take da dad'i a yayinda tazo akan akasin hakan lokacin kakejin duk duniya babu wanda ya kaika fuskantar kalubale, Ku shigo cikin labarin anan ne zakuji LABARIN KADDARARTA.
A rayuwata ban taba neman abu nawa na karan kaina ba, duk abinda aka tsaramin shi nake bi, ko inaso ko banaso abinda suka shimfidamin shi nake bi. Haduwata dake yasa zuciyata ta fara canzawa inaji kamar samunki shine cikar buri na rayuwata..... Sai dai me? Kalma guda daya tak daya kamata ta fito daga bakina ta wargaza...
LAYLERH MALEEK wani buri ne dake tafiya azuƙatan mutane guda biyu, SOYAYYA wata ginshiƙine acikin rayuwarsu. Idan zuciyarta na bugawa lallai tabbas nasa ma takan motsawa, tunani da buri duk sun tafine akan abu ɗaya. abunda kakeso ko abunda zuciya keso. abu biyu ke wahalar da zuƙatan SOYAYYA da kuma ƘADDARA.