Mariyaahmad37's Reading List
27 stories
ALKASUM BARDE by Aglannissa330
Aglannissa330
  • WpView
    Reads 17
  • WpVote
    Votes 2
  • WpPart
    Parts 1
LABARIN WANI YARO WANDA YA TASO CIKIN KUNCIN RAYUWA A KAUYE BASHIDA GATA KO KAƊAN, AMMA KASANTUWARSA JARUMI MAISON DOGARO DAKAI YASAN YAZAMA GARKUWA GA DUKAN ALHALINSA, BAYA GA HAKA KUMA YA FAƊA WATA CIKIN WATA MUMUNAR ƘADDARA MAI CIKI DA BANTAUSAYI MAMAKI GAMI DA AL'AJABI.
JINSI BIYU by kharimatumuhdumar
kharimatumuhdumar
  • WpView
    Reads 20
  • WpVote
    Votes 2
  • WpPart
    Parts 1
Labari ne akan wata yar sarki me sultaanah, wacce ta tashi cikin qiyayya da tsangwama daga wajen kakarta da matan babanta, rayuwarta cike take da al'ajabi da tausayawa, Wanda a qarshen ta auri wani Wanda ba jinsin mutane ba Kuma ta rayu cikinsu cikin kwanciyar hankali.
A MAKABARTA AKA HAIFE NI by Nabeelertlady
Nabeelertlady
  • WpView
    Reads 2,788
  • WpVote
    Votes 55
  • WpPart
    Parts 2
Labarin wata masarauta mai cike da abubuwan al'ajabi. (Masarautar Buba Yaro)
RAYUWAR UMMIEY by lashminzy
lashminzy
  • WpView
    Reads 279
  • WpVote
    Votes 9
  • WpPart
    Parts 1
labari mai cike da al'ajabi da maki
Gimbiya Na'im by AkeemJeunsoke
AkeemJeunsoke
  • WpView
    Reads 211
  • WpVote
    Votes 6
  • WpPart
    Parts 1
labarin gidan sarauta me ban al'ajabi da kitimur'mura Wanda 'yamacece amma za'a raineta amatsayin danamiji kubiyo ni don jin yadda zata kaya
ITAMA DIYA CE by Mmnmuhibbat
Mmnmuhibbat
  • WpView
    Reads 92
  • WpVote
    Votes 12
  • WpPart
    Parts 1
KALUBALE GARE KU IYAYEN YAN MAZA.A KULLUM NAMIJI YANA EXPECTING MATAR SHI TA ZAMA 100%PERFECT TO HIM AMMA KUMA HAKAN BA MAI YIWUWA BANE BA SBD RAUNI IRIN NA DAN ADAM. A GARIN SON MATA SU ZAMA 100%PERFECT SAI SU KUMA WASU MATAN SUKA TA SO DA WANI TUNANI NA DABAN.WATA NA GANIN MAZA SUN CIKA ZALUNCI,WATA KUMA GANI TAKE SON ZUCIYA GARE SU WADDA TAFI KUWA KOWACE SAUKA DAGA HANYA ITA CE TAKE GANIN SHIN KILA ADDININ NE BAI BAMA MATA YANCIN SU BA KO KUMA YA BADA AMMA AL'ADU SUN DANNE MASU KU BIYO NI CIKIN LABARIN HABEBA(HIBBA) DA HABEEB DAN UWANTA.
AMFANIN SOYAYYA COMPLETE  by HauwaAUsmanjiddarh
HauwaAUsmanjiddarh
  • WpView
    Reads 109,570
  • WpVote
    Votes 4,503
  • WpPart
    Parts 31
Labari ne akan 'yan mata 3 wad'anda suka sha gwagwarmayar duniya suka ga bala'i a rayuwar su kala-kala, labarin ya gino ne akan makirci, yaudara, cin mana, fansa
ABDULKADIR by LubnaSufyan
LubnaSufyan
  • WpView
    Reads 374,708
  • WpVote
    Votes 31,673
  • WpPart
    Parts 38
"Banbancin kowacce rana na tare da yanda take sake kusantani da ganinki" #Love #Family #Military #LubnaSufyan
UMMI | ✔ by fadeelarh1
fadeelarh1
  • WpView
    Reads 206,662
  • WpVote
    Votes 18,771
  • WpPart
    Parts 54
Ta tafka babban kuskure a rayuwarta... Shin zata iya gyara wannan kuskuren ko kuwa??
LAIFINSU WAYE? by fareedathusainmsheli
fareedathusainmsheli
  • WpView
    Reads 1,045
  • WpVote
    Votes 40
  • WpPart
    Parts 7
LAIFINSU WAYE Labarine daya qunshi tarihin Wata karuwa wacce ta kasance mai Saba ma Allah acikin al'amuranta amma daga baya Allah ya shiryeta sanadiyar yanda duniya ta juya Mata baya kowa ya gujeta ta kasance abar tausayi. Ciwo mai tsanani ya kamata tare da gujewar makusantanta,labari ne mai ban tausayi tare da darussa dayawa!!!!