halmtu's Reading List
108 stories
SANNU SANNU Bata Hana zuwa.. by Billysfari9
Billysfari9
  • WpView
    Reads 4,613
  • WpVote
    Votes 233
  • WpPart
    Parts 19
Labari mai cike da tsantsar tausayi, cikakkiyar soyayya, yarda, aminci, da kuma sadaukarwar farincikin masoyi domin ingantuwar farincikin masoyi. Haquri da juriya bisa mummunar manufar maqiya, tasirin dogaro ga ALLAH da yanda riqo da addu'a ke zamowa makamin dake tarwatsa maqiya har yazamo da SANNU SANNU ansamu galaba tare da cikakkiyar nasara akansu shine jigon wannan labarin, domin tabbatar da hakan kubiyomu acikin wannan littafi mai suna SANNU SANNU Bata hana zuwa....
ƘWAI cikin ƘAYA!! by BilynAbdull
BilynAbdull
  • WpView
    Reads 1,499,762
  • WpVote
    Votes 121,593
  • WpPart
    Parts 106
Turƙashi, wannanfa shine cakwakiyoyi ba cakwakiya ba, bamma san yanda zan musalta muku kitimurmurar dake cikin book ɗinnan ba sam, dan wani irin ruɗaɗɗen labarine mai cike da abubuwan mamaki da tarin al'ajabi harma da ban haushi, labarin ya taɓo wasu a cikin matsalolin zuminci, gidajen aurenmu, Tsaro, rikita-rikita, harma da ruguntsumi. Kai lamarinfa ba'a cewa komai, mai karatune kawai zai banbance tsakanin aya da tsakkuwar zancena bayan mun tsunduma cikin labarin tsundum
WATA MACE by HassanaSulaimanSanah
HassanaSulaimanSanah
  • WpView
    Reads 10,950
  • WpVote
    Votes 1,654
  • WpPart
    Parts 20
Sun soma rayuwa da tashi sama da fuka-fuki
MATAR MUTUM... by MissFaaizah
MissFaaizah
  • WpView
    Reads 2,300
  • WpVote
    Votes 59
  • WpPart
    Parts 1
Kamar kowani matashi ko matashiya, Hibbatullah ta tsinci kan ta a cikin yanayin rayuwa inda ta ke son ta yi wa ubangijin ta biyayya, ta faranta wa iyayen rai, sannan ta faranta wa kan ta ita ma. Ta hadu da ibtila'i kala kala na rayuwa wanda ya zama ruwan dare a rayuwar matasa a yau, wanda hakan ya yi sanadiyyar gurbata mutuncin ta da kimar ta a idanun ƴan uwan ta. Ku biyo ni a kan wannan tafiyar ta rayuwar Hibbatullah mai ɗauke da ɗimbin darussa ga iyaye, malamai da kuma matasa..
SAƘON ZUCIYA by ummishatu
ummishatu
  • WpView
    Reads 41,743
  • WpVote
    Votes 4,249
  • WpPart
    Parts 36
Labarin wata yarinya marainiya dake zaune akauye cikin tsangwama,tsana da rashin gata wacce keda burin zama likita.
ZAB'IN RAI NA by Aufana8183
Aufana8183
  • WpView
    Reads 37,643
  • WpVote
    Votes 1,642
  • WpPart
    Parts 62
Love & Destiny
Yazeed ko Yaseer by ayshartone
ayshartone
  • WpView
    Reads 38,007
  • WpVote
    Votes 2,838
  • WpPart
    Parts 52
yazeed KO yaseer Just read it u will love it.
UMMI_A'ISHA (THE MAGNIFICENT)(COMPLETED✅) by missxoxo00
missxoxo00
  • WpView
    Reads 14,778
  • WpVote
    Votes 577
  • WpPart
    Parts 20
Labari ne dake dauke da darussa kala kala na rayuwa, Mai dauke da tausayi, Al'ajabi ga kuma kauna agefe d'aya.. shin wacece UMMI_A'ISHA?
Waye Shi? Complete✓ by Aysha-Shafiee
Aysha-Shafiee
  • WpView
    Reads 328,195
  • WpVote
    Votes 38,454
  • WpPart
    Parts 63
#1 in Tausayi 12/09/20 Soyayya tsakanin mutum da wata halittar. Shin abu ne mai yiwuwa? Biyo ni ciki mu tarar da gwagwarmaya da kuma k'addarar rayuwar Sa'adha, duk akan rashin sanin WAYE SHI. ©FikrahAssociationWriters