nasreen🥰
18 stories
ILLAR MAZAN ZAMANI by hauesh
hauesh
  • WpView
    Reads 27,740
  • WpVote
    Votes 577
  • WpPart
    Parts 15
illar mazan zamani all talk about emotional abuse ,selfish, betray,tru love.
'YANCINKI by hauesh
hauesh
  • WpView
    Reads 68,698
  • WpVote
    Votes 1,581
  • WpPart
    Parts 48
'YANCINKI ALL TALK ABOUT ROMOTIC, TRUE LOVE ,DIS RESPECTING THE PARENT, BREACH OF TRUST ,UN ACCEPTING WHAT'S ORDAINED BY GOD.
KUSKUREN BAYA by hauesh
hauesh
  • WpView
    Reads 21,405
  • WpVote
    Votes 702
  • WpPart
    Parts 22
Zara-zaran yatsun hannunta wanda suke sanye da zobina masu matukar kyan gaske da d'aukar hankali ,idona ya soma hangowa sanadiyyar motsa hannun da take tana juya stearing tana ɗan kad'asu lokaci-lokaci saboda wak'ar dake tashi a cikin Motar, tare da fitar sautin siriryar muryarta me dadin saurara. 'I don't care who you are, where you from what you did as long as you love me'. sautin dake tashi kenan a cikin motar na Back Street Boys wanda take marming kamar ita tayi shi. yayinda a hankali take motsa lips dinta kamar batason motsasu, gefe guda kuma zuciyarta ke bugawa da matsanancin karfin gaske wanda ta rasa dalili faruwar haka tun safe ta tsinci kanta cikin tsanani faduwar gaba ..
WANNAN CE QADDARARMU EPISODE 1 by hauesh
hauesh
  • WpView
    Reads 125,640
  • WpVote
    Votes 8,738
  • WpPart
    Parts 70
Wannan ce qaddararmu labari ne daya faru a gaske ,sannan labari ne dake tattare da nishadartawa fadakarwa ilimantarwa, uwa uba yarda da kaddamar da ta fadawa mutun, sannan yana tattare da tsaftacciyar soyayya ...
Inteeesar by Khaleesat_Haiydar
Khaleesat_Haiydar
  • WpView
    Reads 30,187
  • WpVote
    Votes 914
  • WpPart
    Parts 4
#pride #Obsession #Ego #Step mothers #Funny granny #Khaleesat Haiydar #Love #Foolishness #Romance
DUBAI by realfauzahtasiu
realfauzahtasiu
  • WpView
    Reads 645
  • WpVote
    Votes 11
  • WpPart
    Parts 1
labarin wata wani uba da yayansa wanda ya zabi ya mayar da yayansa mata hannun jarinsa ya turasu qasashen duniya suke nemo masa kudi, shidai burinsa kawai su kawo masa kudi bai damu da hanyar da sukebi suke samu ba.
KOWA YABAR GIDA...! by HauwaAUsmanjiddarh
HauwaAUsmanjiddarh
  • WpView
    Reads 821
  • WpVote
    Votes 28
  • WpPart
    Parts 1
Karka nuna d'an yatsa akan kalar rubutun da alk'alamin k'addara yaima waninka, Bak'ar k'addara bata tsallake kowa ba, naka a rubuce yake tun kamun samuwarka. Karkace zakai dariya akan kalar shafin rubutun alk'alamin k'addarar wani, a duk minti daya na rayuwarka sabon shafi yake budewa, waya san ko cikin shafukanka akwai rubutun dayafi nashi muni. Karka saki jiki da yawa, komai zai iya canzawa. Kalar k'addarar 'yan matan uku tazo musu da salon da basu tab'a tsammani ba, basuyi zatan littafin rayuwarsu zai juya ya bud'e ta baya ta ba, basuyi tunanin daga shafin k'arshe littafin rayuwarsu zai fara ba.
MATAR DA ZAN AURA by Karamci_Writers_Asso
Karamci_Writers_Asso
  • WpView
    Reads 309
  • WpVote
    Votes 12
  • WpPart
    Parts 1
Labarin wata yarinya da ta rayu cikin ƙunci da rashin gata duk da cewar ita ɗin tana da gata a baya