oum-Ahmad
labarine akan yanayin da yanzu mata muka dauki kishi da yadda muke gudanarwa a aikace,walau akan mazajenmu ko matan da mazajenmu suke aure tabbas kishi HALAL ne amma ba fa irin namu na matan wannan lokacin ba, duk da cewa a tun tale-tale Ana kwatanta wasu daga al-amuran da A yanzu ma ake yi amma why mu na yanzu yafi muni munin da baya da kyan gani,mostly mazajenmu sun zaman masu biye-biyen mata,wasu matan wai sai suce da kishiyar gida....! wasu ma duka biyun basa so(ko ni fa gaskiyah Hmmmmm bari dai nayi shiru kawai)kashe-kashe yayi yawa ko yaran kishiya ko miji ko kishiyar HABA matah is getting much,wata kuma abinda ke sawa take kin kishiyar shine mafi yawancin matan idan zasu auri mai matah wai sai kiji suna Dan Allah aure zanyi kuma mai mata a Gaya min sirrikan da zan mallake Shi ya zamo sai yadda nayi da Shi, for what? kin san iya hakurin da matar nan tayi dashi har aka kawo hakan? to naji kin mallakesa an Gaya miki hakan bata da karshe kenan? ai bahaushe yace duk abinda yai farko wata ran karshensa zai zo kuma tabbas zai zo din wata kilan ma abinda kiakayi ma matarsa ki girbi mafi muninsa so mata we have to be very careful mu daina bin son zuciyoyinmu