areeshagbelllo's Reading List
151 stories
MAI SONA  { 2023 } by Haya-iqbal
Haya-iqbal
  • WpView
    Reads 26,209
  • WpVote
    Votes 1,341
  • WpPart
    Parts 77
* 𝐒𝐞𝐱𝐲-𝐫𝐨𝐦𝐚𝐧𝐜𝐞-𝐡𝐞𝐚𝐫𝐭𝐛𝐫𝐞𝐚𝐤 * *Best in Wattpad ( 2022-2023 )* ★★★★★★★★★★★★★★★ Tana taka duk inda ya taka. Tana zuwa duk inda yake. Tana yin duk abin da yace Bata san komai ba sai soyayyar shi. Duk abin da yayi bata ganin lefin shi. Ƙaddara ce ta haɗa su har ta kamu da soyayyar shi, Shi kuma tun ranar ya ɗauƙi alwashin ruguza duk wata tarbiyya da iyayen ta suka ɗauƙi tsawon shekaru suna ɗaura ta akai, Ko wani ɗan adam yana da tashi ƙaddarar, ƙaddarar Aishah ta ɗauke ta izuwa duniyar da bata taɓa tunanin ko mafarkin zuwa ba, She's A'ishah malami, A simple girl, middle class girl , she's a queen in her own word , she's totally the epitome of beauty, . He's Aliyu Muhammad taha, Aka Lion , Aka party after party, arrogant, exclusive womanizer, a handsome and charming guy, who every girl dreams to have as a husband, he's just Don't believe in love, one day he fall for a middle class girl, because of him her life be miserable. ______________________________ { WARNING 🔞 } *Mature scenes, language, Hausa language . [ This book is work of fiction all the characters mentioned in this book is the imagination of the writer ] {High writer ranking100%} • in love 30% • romance 10% • heart break 20% • mature 40%
💖💝BATUUL💖💝 by phartiemarhk
phartiemarhk
  • WpView
    Reads 907,364
  • WpVote
    Votes 42,873
  • WpPart
    Parts 99
BATUUL
TARIHIN ANNABI MUHAMMAD (S.A.W) by Naseeb01
Naseeb01
  • WpView
    Reads 1,437
  • WpVote
    Votes 254
  • WpPart
    Parts 36
Shin kana son jin tarihin masoyi Annabi Muhammad (S.A.W) tare da darussan da suke ciki don amfanuwa da ilmantar da kanka da waƴanda ke kewaye da kai? Shin kana son tantance abin da ya tabbata a janibin ma'aiki da kuma wanda wasu suka ƙirƙira suka jinginashi gare shi? Kana son sanin alaƙar da ke tsakanin Annabi, Ahlul baiti da Sahabbai? Karanta wannan ingantaccen tataccen littafi don jin tarihin fiyayye kuma zaɓaɓɓen halitta. Sanin tarihin Annabi wajibi ne ga kowane musulmi.
TOP 15 KDRAMAS YOU HAVE TO WATCH! by unknownjs_
unknownjs_
  • WpView
    Reads 60,653
  • WpVote
    Votes 646
  • WpPart
    Parts 20
This is to my KDRAMA LOVERS and to the people who want to get into it, hopefully you enjoy the kdramas I recommended. HAVE FUN!
LIKITAN ZUCIYA by Naseeb01
Naseeb01
  • WpView
    Reads 514
  • WpVote
    Votes 20
  • WpPart
    Parts 2
Matashin ya tafi neman likitan da zai bashi magani wanda zai sauya zuciyarsa daga mai biyewa son rai zuwa tsayayyiya. An turashi waje mafi hatsari ga rayuwarsa don zuwa ya sadu da wannan likitan zuciyar, kuma aka umarceshi daya taho dashi.......
AUREN RABA GARDAMA✅ by Mamuhgee
Mamuhgee
  • WpView
    Reads 35,940
  • WpVote
    Votes 962
  • WpPart
    Parts 4
aurene dayazo Mata a bazata da'akai Mata Dan kawo sulhu da gujewa fitina a zuriarsu.
Kill Me Heal Me 킬 미 힐 미 by pink_vknight
pink_vknight
  • WpView
    Reads 8,502
  • WpVote
    Votes 166
  • WpPart
    Parts 10
Ji Sung 지 성 As *Julian Cha(Do Hyun) *Ziggy Shin(Se Gi) *Perry Park *Joseph Ahn(Yosub) *Jonah Ahn(Yona) *Nana *Mr.X Hwang Jeung Eum 황 정 음 As Regine Oh(Ri Jin) Park Seo-joon 박 서 전 As Ryan Oh(Ri On)
TAMBARIN SHAHARA....🌹 by Mai_Dambu
Mai_Dambu
  • WpView
    Reads 35,300
  • WpVote
    Votes 605
  • WpPart
    Parts 6
Love Crossing Sheikh lovely daughter with mafia badass King, how comes destiny and passionate met
ROYAL CONSORT by Oum_Tasneeem
Oum_Tasneeem
  • WpView
    Reads 11,043
  • WpVote
    Votes 484
  • WpPart
    Parts 60
Labarin ROYAL CONSORT labarine irinshi na farko a cikin labaran hausa novel,labari ne na tarihi amma wani bangaren labarin qagagge ne,labarin ya qunshi mulkin mallaka,tsantsar qauna,tasirin qarfin iko,mugunta,rashin adalci,sadaukarwa da sauransu. Littafina bana kudi bane,amma ba lallai posting kullum ba,kuma ya danganta da comments dinku domin shine qwarin gwiwa ta
BAMAGUJIYA by realfauzahtasiu
realfauzahtasiu
  • WpView
    Reads 8,582
  • WpVote
    Votes 277
  • WpPart
    Parts 11
Hot love and destiny story