AishaMusaddiq's Reading List
157 stories
MUNAFUKIN MIJI by nimcyluv
nimcyluv
  • WpView
    Reads 78,205
  • WpVote
    Votes 3,793
  • WpPart
    Parts 53
Na kasa fahimta da gasgata abinda zuciyata ke ayyana mini a kansa, SO ne ko BIRGEWA?. Komai nasa birgeni yake, ban taɓa ji ko ganin wanda ya haɗa abu ɗari bisa ɗari ba sai shi ɗin, ba zan kira hakan da jarabta, domin ko mahaifina bai sha ba akan yadda nake jin Mijina, bana ganin laifinsa sai nawa ina jin ban kyauta ba, na masa ƙwauron soyayya, rashin wadataccen abinci bai taɓa damuna ba, hatta ruɓewar da yarinyata tayi a ciki. ranar dana fahimci mara gurbi nake aure, matacciyya na zama, ina rayuwa cikin duhun kabarin da babu mai fiddani tambayar da zuciya ke mini me ya sanya ya zama MUNAFUKIN MIJI...
Koma kan mashekiyya (Back to sender) 2018 (Complete ✔) by MSIndabawa
MSIndabawa
  • WpView
    Reads 29,219
  • WpVote
    Votes 1,497
  • WpPart
    Parts 33
Labari akan wata uwar miji wacce ta takurawa matar dan ta tin kan suyi aure. Komai ta tashi ta turo mata but sai ya kare akan ta. Shin uwar mijin na gane gaskiya ko kuwa? Mushiga ciki dan jin me ke akwai.
ZEE 'YAR BARIKI by ayshajb
ayshajb
  • WpView
    Reads 21,814
  • WpVote
    Votes 87
  • WpPart
    Parts 4
Lallai kuwa wato tally duk amincin dake tsakaninki da zee seda kika san hanyar da kika bi, kika ci amanar kawarki ta hanyar mallake mata muradin ranta gaskiya Zee kinyi sakaci babba kina nan kin yarda da Tally ita kuma tana miki zagon kasa kai duniya tally kin cika butulu.
SIRRI NE by ayshajb
ayshajb
  • WpView
    Reads 10,746
  • WpVote
    Votes 77
  • WpPart
    Parts 1
labarin Sex labari mai tsuma Zuciya
LOVE SEX by ayshajb
ayshajb
  • WpView
    Reads 268,142
  • WpVote
    Votes 1,334
  • WpPart
    Parts 25
shiga cikin littafin domin jin abinda labarin ya kunsa..
SANA'A TA CE! by ayshajb
ayshajb
  • WpView
    Reads 17,235
  • WpVote
    Votes 127
  • WpPart
    Parts 11
Labarine me cike da Nisha d'antarwa fad'akarwa, a cikinsa Akwai darasi sosai labarin sarkakiyar Soyayya me cike da Tafiyar Kaddara!...
WA ZAN KARE..? by ayshajb
ayshajb
  • WpView
    Reads 635
  • WpVote
    Votes 13
  • WpPart
    Parts 1
Hmm! Ridwan Kenan bana jin zan yi tsawon rayuwa irin na sauran mutane, Na san mahaifina nasan waye Dad ɗina kana tunani zai kyale ni na sha ruwa ne? ko ɗaya, Na san zai fito tabbas! Ina Son ka! Soyayya mai tsanani. Ka man ta da duk wasu halayya da na nuna maka a baya, forget about that Hubby Ka sani a ran ka, Ka tuna akwai Ni'imatullah ka tuna cewa Habibty ta so ka, Sweety ta ƙauna ce ka, ga ƙawata nan nasan zata kula da kai domin ita ce mace ta farko data fara ƙaunar ka. I'm sorry to say Bey...
SIRRIN ƊAUKAKA by ayshajb
ayshajb
  • WpView
    Reads 32,052
  • WpVote
    Votes 1,198
  • WpPart
    Parts 38
Labarine me ciƙe da ma'anoni a cikinsa akwai faɗakarwa ilmantarwa nishaɗantarwa basena ja da tsayi ba kusan rubutuna sede wannan salon daban yake da sauran ina fatan zakuci gaba da bina..
SIRRI NE by ayshajb
ayshajb
  • WpView
    Reads 258,904
  • WpVote
    Votes 2,911
  • WpPart
    Parts 33
Labarin Sex labari mai tsuma zuciya tayi Biyayya duk da ba'ason ,ranta ba Amma daga karshe taga riban biyayya tayi farin ciki tana godiya ga Allah daya Bata i'kon yiwa iyayenta biyayya Gashi tana zaune cikin aminci da kwanciyar Hankali mijinta na kaunarta , kaman ransa jinta yake har cikin jiki da bargo na ,gangar jikinsa Uncle Kenan Angon Raudah baban Raudah....
HARAMTACCIYAR DUKIYA by ayshajb
ayshajb
  • WpView
    Reads 1,230
  • WpVote
    Votes 24
  • WpPart
    Parts 1
Kun san labarin da ake cewa kaɗan mai daɗi kuwa? Lallai za ku kasance a baya muddin ba ku karanta wannan labarin kun kwashi romon ilimi ba. Labarin Haramtacciyar dukiya labari ne a kan wata yarinyar da ta jefa kanta a rayuwar da take ganin shi ne daidai wanda a tunaninta shi ne hanya mai ɓillewa ashe dai ba haka ba ne. Ku nema domin kwasan darasi musamman a wannan yanayi na halin rayuwar da muke ciki wadda za mu gama karatu amma aikin yi sai ya gagaremu musammanma 'ya'yan talaka wannan dalilin ya sa da yawa daga cikin al'umma suka faɗa rayuwar da ba ta dace ba, an faɗa ƙungiyar matsafa domin samun dukiya wadda daga ƙarshe suka afka komar da-na-sani. Kasance da ni A'ishatu JB a cikin wannan ɗan gajeren Labarin