Nishadi
57 stories
NOT ALL GLITTERS ARE GOLD (BDKBG),✓ by Chuchujay
Chuchujay
  • WpView
    Reads 2,091
  • WpVote
    Votes 23
  • WpPart
    Parts 40
(When their world collides) Rayuwarsu tayi kamanceceniya, lokaci guda kuma komai yayi ƙokarin tabarbarewa sabida gaskiya akan al'amarin rayuwarsu, ita marainiya ce a yarda ta sani ,wadda aka tsinta a bakin hanya ,shin mai zai faru idan tasan cewa iyayenta na nan da rai sannan,wacce irin chaƙakiya za'a shiga lokacin da kishiyar mahaifiyarta da suke matukar dabi ta yi Adopting ɗinta cikin sanin ita ɗin ɗiyar wane? galibin rayuwarsa dukka cikin gidan marayu yayi ta duk da kuwa mahaifinsa nada arziƙi,'ya san Wane mahaifinsa yayin da mahaifin nasa bai san 'ya sani ba duba da 'yarda 'ya watsar da shi cikin gidan na Marayu lokacin yana da karancin shekaru,ya dawo yana biɗar ɗansa lokacin da dama ta lafiya ta gaza masa!shin da Wane ido zai kalli wannan ɗa nasa. bazaka fahimci komai ba sai ka dulmiyya cikin wannan littafi na Ba duk kyalli bane gwal... masu karatu mu kasance tare ,insha Allah abunda kuke tsammanine.
Hidden Marriage - Amazing Husband by 01tejasvi
01tejasvi
  • WpView
    Reads 3,055,651
  • WpVote
    Votes 167,443
  • WpPart
    Parts 200
**Story is gonna be slow paced. Read only if you have patience. 🔥** Isha Sharma married a driver whom she had just met. She was taking a huge risk. However, the last thing that she expected was that her husband, Shivam Pratap Singh was none other than the most mysterious billionaire in the city. She doesn't know the identity of her husband and think he is just a driver of a Billionaire. From this marriage she had twin children. Thus, she worked hard to support this family. She was the queen of the entertainment circle. When she meets the king who dominates the business world, Will she finally learns her husband's true identity? For more Let's read this Romantic story on Wattpad! All credit goes to : Su Su Su Ru Yi (Hidden Marriage : A Heaven-Sent Billionaire Husband) *Original* Note : This is not my original work. It's a Chinese Novel. I'm not claiming any sort of right over this. I liked this novel very much so I'm just gonna make Indian version of this novel coz I'm sure many of them will like it.
NISFU DEENIY.......! by deejasmah15
deejasmah15
  • WpView
    Reads 4,006
  • WpVote
    Votes 237
  • WpPart
    Parts 45
She was exactly opposite of what he wants in a wife,,,he vowed not to be with her but fate has its own way as it choose them as life partners. He didn't accept her as a wife but he couldn't say No to his parents,,,,, he's hopeless as choosing her means loosing his happiness Meet Nadeefah Yerwa the ever smiling, beautiful young lady, an entrepreneur and also the apple of the eye of people of Yerwa Family...... Da sonshi aka raine ta, da shi ta girma, ta tashi bata da wani buri sai na kasancewa da shi har abada.....but he broke her and shattered her dream and hope leaving her with a deep un healing wound💔....her trust was breeched and her sweet and spring life was now a story💔...... meyasa ya rabu da ita?! me tai masa da ta chanchanci haka daga gareshi was it because she's so submissive or her love was not enough?!......... Burhan Yerwa....the most eligible bachelor of the family, he's every girl's dream,,,,he never loved her in fact he hated her and everything about her which lead him to making a grave mistake.....and he only realized it when it is almost late, He tried making up for everything but Nadeefah was so reluctant!! and left him without looking back....... will they be together again? what was his crime? why is Nadeefah adamant and stubborn? was she like that before or she was forced to change.....? find out in NISFU DEENIY......🥀 Love Romance Family Relationship Broken
AUREN ƘIYAYYAH by Nanahkhadii
Nanahkhadii
  • WpView
    Reads 2,648
  • WpVote
    Votes 117
  • WpPart
    Parts 22
labarin yakunshi abubuwa da dama son zuciya cin amana da dai sauransu
RASHIN HAIHUWA (Kaddarar wasu matan) by Ouummey
Ouummey
  • WpView
    Reads 5,973
  • WpVote
    Votes 166
  • WpPart
    Parts 19
*Wannan littafi nawa gaba ki dayan sa sadaukarwa ne ga duk macen da Allah ya jarraba da ƙaddarar RASHIN HAIHUWA, ina me addu'ar Allah ya baku ikon cinye jarrabawar ku ya tabbatar muku da rabon ku ranar gobe kiyama, ina fatan Allah ya hakurtar da zuciyoyin ku ya baku babban rabo a aljanna, Allah ya albarkaci dukkan mata, wanda suka haihu da ma wanda Allah be basu ba, ba dan sun gaza ko baya san su ba sedan ya gwada imanin su, ina muku fatan rabauta da rabo me girma, tabbas mace uwa ce, kuma abar girmamawa ce da mutuntawa!*. ____________________________________________________________________________
DU'A (THE HATED GIRL)  by jiddatulkhayr
jiddatulkhayr
  • WpView
    Reads 4,861
  • WpVote
    Votes 541
  • WpPart
    Parts 46
A tale of triumph over adversity
SAIFUDDEEN(Ba mutum bane) by JamilaUmar315
JamilaUmar315
  • WpView
    Reads 3,913
  • WpVote
    Votes 342
  • WpPart
    Parts 14
_*" YA SAKE NI..YA SAKE NI..Yaya Saifuddeen ya sakeni na shiga uku na..!*_ _*Take fada kafin tayi zaman yan bori saman cafet din daya malale Dakin Mami dake saman Darduma tana lazimi ta mike a Firgice gabanta na fadi Hajiya zuwaira data fara barci sama sama sai da ta tashi a Firgice gabadayansu suka yi kan Majeeda suna tambayanta me ya faru..!?*_ _*Ta kara Daga farar takardan hannunta tana fadin"Ya sake ni..yace ya sake ni..!*_ _*Sai mami ta Dafe kanta tayi baya kamar zata fadi hannayen kanwarta Zuwaira ya tareta tana fadin"Yaya zulai ki yi a hankali fa..!*_ _*Mami ta kalleta kafin tace"Na shiga uku zuwaira YARO zai kasheni kwana na bai kare ba..?*_ _*Jiya fa aka daura masa aure da Majida itama ya saketa kamar yadda ya saki Amira..?*_ _*Anya yaro na da lafiya kuwa..?*_
SAIFUL_ISLAM..💞(COMPLETED✅) by missxoxo00
missxoxo00
  • WpView
    Reads 43,604
  • WpVote
    Votes 2,109
  • WpPart
    Parts 20
Labarin sarqaqiyar rayuwa, Makirci, Hassada, da tsantsar mugunta. Gefe d'aya kuma labarin SAIFUL_ISLAM labari ne dake tafe da luntsumammiyar soyayya marar gauraye👌🏾 SAIFULLAH DA ISLAM (SAIFUL_ISLAM).. Its just a romantic love story.. DONT be left out😘😻
MATANA ✓ by AutarMama56
AutarMama56
  • WpView
    Reads 46,741
  • WpVote
    Votes 2,590
  • WpPart
    Parts 53
Matar shige da zabinsa.. Read and find out 💃🥰
WASIYAR AURE😭❤❤complete by Najaatu_naira
Najaatu_naira
  • WpView
    Reads 51,691
  • WpVote
    Votes 8,966
  • WpPart
    Parts 55
Atsorace yakira sunanta tana kwance kan kafadarsa ya'dago fuskarta idonta arufe 'kib, Nandanan yadaburce yakwantar da'ita flat yafada kitchen dagudu yadebo ruwa yawatsa mata shiru babu labari. Afirgice jiki narawa yasa waya yakira Dr Usaini abokinsa yagayamai duk halin da yake ciki, "Dakata kanatsu ingaya maka taimakon dazaka bata kan nazo", Hamza nashare hawaye yace "toh inajinka dan Allah gayamin ko numfashi batayi" "Okay compressing zakai mata sau talatin da biyu inbata farfadoba saika bata Mouth to Mouth respiration kanatsu kaimata dakyau dan Allah" "Toh saikazo", Hamza yafada yakashe wayar", Compressing yafara mata harya wuce 'ka'ida, ganin basauki sai Allah yadawo yarike haccinta yasa bakinsa cikin nata yahura, Agurguje yadago kai yana sharta zuba yakalleta ba labari, jiki narawa yakallah sama yatattaro duk wani nutsuwa yacire 'dar yarintsa ido yamaida lips dinshi yakafa kan nata yahurawa cikin kwarewa, 'Dago kan dazai yaduba yaga idonsa kwar cikin nata, Kasa magana yayi dan murna yarungumeta dasauri yana maida ajiyar zuciya yakira sunanta cikin muryar da batai tsammaniba, wani irin sexy voice maidadin saurare taji yace "Ushna", Yadda yayi maganar yasa takasa amsawa, tayi shiru tana 'ko'karin tantance duniyar da take, shin mafarkine ko wani irin al'amarine data kasa fahimta sai saurare?, "I was very scared! i thought i'll lose u too, banso nazam sanadin mutuwarki kamar yarda nayi na yarki Ushna, dan Allah kiyi hakuri sharrin shaidanne", Zata yun'kura tatashi taji anyi gyaran murya akansu, sanadin dayasa Hamza yai firgigi ya murguna atsorace kamar mara gaskiya yajuyo.