Ƙauna Stories

Refine by tag:
ƙauna
ƙauna

4 Stories

  • AUREN BAZATA by ZainabYakasai
    ZainabYakasai
    • WpView
      Reads 13,163
    • WpPart
      Parts 17
    An unexpected marriage is my 2017 story,hope you'll enjoy reading every part of it.
  • INAYATH KHALIL (ZAFIN KAI)  by faizamurai
    faizamurai
    • WpView
      Reads 2
    • WpPart
      Parts 1
    TSOKACI *INAYATH KHALIL* Labarin matashin saurayi mai arziki mai cike da zafin kai, da yake dabaidabiye da ƙuncin rayuwa,duk da arzikin da yake dashi bai hana shi tsintar kan sa cikin ƙunci ba,sannan yana cike da wani irin tsoro a zuciyar sa wanda ya ginu a cikin zuciyar sa tun kafin kaiwa girman sa,har ya ɗar sa masa ƙyamar jin sunan MACE, haka ma yake cike da bege na soyayya sai dai kuma bai san ta ina zai fara zancen tsiron son ba domin shi kan sa bai san yaushe hakan ya fara aiki ajikin sa ba.Tsanar da yayi ma kalmar MACE itace abu mafi muni a rayuwar sa.Hmmm ga zancen soyayya ga tsanar kalmar MACE.shin taya kalmomin nan zasu haɗu TSANAR MACE,SOYAYYA.Tofa...Nace wane irin ƙunci ne wannan?? Haka ma wane irin tsoro ne yayi tasiri a cikin zuciyar sa har ɗarsa masa tsoro mafi muni da hatsari irin wannan. Shin ya rayuwar wannan matashin mai cike da ZAFIN KAI zata kasance,Shin ko akwai wacce zata yi nasarar cire zafin kan tare da kawar masa da duk wani tsoro...Kubiyo Alƙalamin ✍️ Fa'eeh a cikin wannan labari,da zai zo muku nan bada jimaawa ba in Sha ALLAH....
  • Taƙaitattun labarai (short stories)  by fatysaje
    fatysaje
    • WpView
      Reads 309
    • WpPart
      Parts 26
    Labarin ya taɓo kowanni fanni na rayuwa...
  • HASKE by SalmaAhmadIsah
    SalmaAhmadIsah
    • WpView
      Reads 1,144
    • WpPart
      Parts 10
    Akwai wasu ƙaddarorin da kan zo da wani irin duhu, wanda zai mamaye rayuwar ɗan adam, ta yanda ko da tafin hannunsa ba zai iya gani a cikin wannan duhun ba. Kuma an ce HASKE ne kaɗai ke maganin duhu. Ɗan adam kan shiga halin neman HASKEn da zai yi amfani da shi wurin gusar da wannan duhun dake bibiyar rayuwarsa. Shin menene duhun? Wasu tarin ƙaddarori ne waɗannan da ke tafe da matsanancin duhu?. Shin a ina wannan HASKEn yake? Sannan kuma menene wannan HASKEn?