Ɗanlarabawa Stories

Refine by tag:
ɗanlarabawa
ɗanlarabawa

2 Stories

  • ƁARIN ZANCE! by Hassy3333
    Hassy3333
    • WpView
      Reads 1,257
    • WpPart
      Parts 12
    Labari ne akan wata jaruma Zahra da mahaifiyarta ta tasirantu da wata ɗabi'a ta ƁARIN ZANCE, ƙalubale mai girma da ya addabi rayuwarta, a maimakon da ta yi aure ta samu sauƙi, sai ta yi arangama da wani babban ƙalubalen daga mijinta, wanda yake shirin tunkuɗa ta kushewa kafin ta ankara. Daidai lokacin ne kuma rayuwarta ta yi juyin da ta buɗe mata sababbin shafukan ƙaddara...
  • BAHAGON LAYI (SABON SALO) by Hassy3333
    Hassy3333
    • WpView
      Reads 1,096
    • WpPart
      Parts 15
    Labari ne kan rayuwar wasu mata marasa kamun kai, waɗanda suke ƙetare iyakokin Allah da raina mazajensu. Yana tafe da barkwanci da sa nishaɗi yayin karatu.