fatysaje
"Zan so ace kowace mace ta samu miji irin nawa, domin kuwa duk wacce ta samu mutum kamar Abu faɗima a matsayin miji to ba zata taɓa zubda hawayen baƙin ciki ba." Hajiya zainab ta faɗa.
"Anty, shin zaki iya amincewa mijinki ya kara aure?" cewar Naja'atu. Don jin amsar wannan tambayr ku kasance tare da ni a wannan labarin.