Historias de Abota

Buscar por etiqueta:
abota
abota

5 Historias

  • ZAMANI... por Sakina_AC
    Sakina_AC
    • WpView
      LECTURAS 130
    • WpPart
      Partes 3
    Wani lokacin rayuwa takan zuwar maka ne ba a yanda ka tsammata ba. Wani lokacin kuwa zakayi wasa da abunda yake rubuce kaddararka ce ba tare da ka sani ba. Saboda me? Saboda kai a naka d'an karamin tunanin taka kaddarar bazata zuwar maka a haka ba. Me zai faru? Za a nuna maka cewa duka rayuwar da kuma kaddarar taka ba ikon ka baceba! Sannan wasu Abubuwa suna faruwa ne wani lokaci sanadiyyar CANJAWAR ZAMANI...!!
  • Banda Asali por zeerose__
    zeerose__
    • WpView
      LECTURAS 121
    • WpPart
      Partes 2
    Labari ne na wata matashiya da ta fada cikin soyayyar wani kyakkyawan matsahi dan Asali . Rayuwa ta kasance mata mai wahala kasancewarta bata san su waye iyayenta ba hakan ya jamata bakin ciki da kyamatar ta da mutane suke wanda hakan yayi sanadiyar ta ....
  • LABARIN JIDDERH  por Xeeebellss
    Xeeebellss
    • WpView
      LECTURAS 79,644
    • WpPart
      Partes 67
    Read and find out.
  • A Mafarki por Salamatu3434
    Salamatu3434
    • WpView
      LECTURAS 16
    • WpPart
      Partes 1
    Soyayyar gaskiya kiyayya da Kuma sadaukarwa a soyayya
  • JUYIN KWAƊO por SalmaAhmadIsah
    SalmaAhmadIsah
    • WpView
      LECTURAS 831
    • WpPart
      Partes 17
    Shin kun taɓa tunanin cewa wata rana rayuwa za ta muku juyi, irin juyin waina a tanda?. Tamkar yanda rayuwar kwaɗo kan yi juyi daga ruwa zuwa ruwan zafi?. Wani hali za ka tsinci kanka a sanda ƙofofin mafita suka kulle gareka, yayin da kake tsaka da buƙatar hanyar kuɓuta? Yaya za ka yi a sanda kake ji da ganin mutuwa na tunkararka a juyin da rayuwa ta maka irin na kwaɗo?. Shin kun taɓa tunanin cewa rayuwa za ta muku juyi irin na kwaɗo?. Daga zamanin da aka haifeku zuwa zamanin kakannin-kakanninku?. Labarin JUYIN KWAƊO. Labari ne a kan matasa uku da rayuwa ta musu juyi irin na kwaɗo. Daga duniyarsu zuwa duniyar da ba su san da wanzuwarta ba sai a labarai. Shin, yaushe za su koma gida? Wani ƙalubale za su fuskanta kafin su koma gida? Shin, za ma su koma gidan?.