#1
ZAMAN 'YA'YANAby Aisha Abu Turab
wannan littafin yana magana akan zaman aure wanda mata suke cikin kunci mai yawa...Matan da suka zauna a cikin hantara,zagi da wulakanci a karkashin mazajen su..
#2
Tsarin Allahby Aisha Abu Turab
Ya Hindu za tayi lokacin da Allah Ya jarrabeta? Tayi was kanta addu'ar da take dana sani...?Ya za tayi da uwar miji da ta takura mata akan abin da babu me bata sai Allah?