Aishadansabo Stories

Refine by tag:
aishadansabo
aishadansabo

1 Story

  • NUFIN ALLAH! by Eshadansabo
    Eshadansabo
    • WpView
      Reads 231
    • WpPart
      Parts 20
    A lokacin da mummunar ƙaddara ya sameta, a daidai lokacin ne kuma Allah ya amshi rayuwar Inna Mairo. Sanadiyyar hakan ne rayuwar Najma ya shiga cikin gararin mai tarin yawa.Allah ne kaɗai ya ceceta ya haɗata da iyayen riƙo nagari, sai dai shigowar Adnan Dukku cikin rayuwarta sai ya sake dagula komi, ya kuma hautsina duniyarta gabaki ɗaya da wani irin zazzafar soyayya da aka jarabi zuciyarsa da shi.