Alada Stories

Refine by tag:
alada
WpAddculture
alada
WpAddculture

5 Stories

  • Polygamy: A Positive Perspective by MssMunir
    MssMunir
    • WpView
      Reads 694
    • WpPart
      Parts 3
    An article about polygamy
  • Farar Wuta (Link) by Aysha-Shafiee
    Aysha-Shafiee
    • WpView
      Reads 1,191
    • WpPart
      Parts 1
    A lokacin da abinda kake tsoro yake tare da kai. #AyshaShafi'ee #FikraWriters #FararWuta
  • LABARINSU by SalmaAhmadIsah
    SalmaAhmadIsah
    • WpView
      Reads 2,365
    • WpPart
      Parts 17
    Kowa ya na da Labarin da zai bayar. Kamar yanda ƙaddarar kowa take da ban. Tabbas, akwai tsanani a rayuwa. Akwai ƙunci da baƙin ciki a rayuwa. Shin menene LABARINSU?
  • YADDA KADDARA TA SO by SalmaAhmadIsah02
    SalmaAhmadIsah02
    • WpView
      Reads 5,165
    • WpPart
      Parts 27
    A wasu lokutan kaddara na faruwa ne a yadda ta so, a wasu lokutan kuma takan faru ne a yadda dan adam yaso, kamar kullum Allah na nasa dan adam ma na nasa, amma na Allah shine gaskiya.
  • AL'ADARMU ✔ by DielaIbrahim
    DielaIbrahim
    • WpView
      Reads 2,018
    • WpPart
      Parts 45
    ƘASAR HAUSA DAURA AL'ADARMU, al'ada ta kasance cikakkiyar hanyar rayuwar mutane a karkashin yaran su da maban ban ta al'adu, addinin su, muhallin su da kuma zamantakewar su. Al'ada dai na da matukar muhimmanci musamman ma a cikin yaren mutane, ko wanne yare yana da na shi al'adan da kuma banbanci tsakanin wani yare da wani yaren, a hausan ce al'ada na nufin abin da aka gada daga kaka da kakanni. Al"ummar hausa dai, al'umma ce dake zaune a arewa maso yammacin tarayyar Najeriya da kudu maso yammacin jamhuriyyar Nijar. a al'adance mutane ne masu matukar hazaka da baiwa iri da kala ta fannin al'adu da kirkire kirkiren abubuwan al'adu. DAURA jiha ce ta addini kuma ta taka muhimmiyar rawa a fannin gargajiya a arewacin Najeriya, kirarin da aka fi yima ta shine "Daura ta ABDU tushen hausa" GIDAN DAURA haka kowa yake kiran gidan mu, mafi akasarin mutanen garin suna mana lakabi da Daurawa saboda zumunci da son ƴan uwan junan mu, Sunan ya samo asali ne tun daga kan Kaka da Kakanni kuma suka kafa tarihi mai karfi a cikin zuriyar gidan daura wanda tarihin ya jima yana tasiri a zuciyoyin al'ummar dake gidan. Kakannin mu su suka kafa wannan zuri'ar sa'annan sun taɓa mulkan garin Daura a zamanin baya kafinnan mulkin ya fita daga hannun su, sai suka kafa nasu ahalin da tambarin sunan gidan wato Gidan Daura.