#1
KUNDIN AJALIby Muhammad Sulaiman Abubakar Ku...
Labari ne akan wani Littafi wanda duk wanda ya samu damar mallakar sa zai juya duniya kuma ya zamo gagarabadau .
amma sai dai dauko Littafin daidai yake da tunkarar Kof...
#2
WATA UNGUWAby Rukayya Ibrahim Lawal
labarin kwamacalar dake afkuwa a wata hargitsattsiyar unguwa, akwai al'ajabi a labarin.
#3
NA TAKOby AyshaGaladima666
A wonderful love story, labarin wata yarinya 'yar talakawa wadda take TAKO sa'a a
rayuwarta inda take taka matsayin da Bata taba mafarkin takawa ba
#5
RAYUWAR INDO AISHA CIGABAN LITTAFI...by Nafisat Aliyu Funtua
Ina fatan masoyana na wattpad baku manta da labarin Indon Baffah ba? Labarin Indo Aisha labarine me matuƙar taɓa zuciya ga nishaɗi ga ban tausayi ga zazzafar soyayya duk...
#7
♦️AL'AJABI♦️ (DAGANI BABU TAMBAYA) by realhajarayusuf
DAGANI BABU TAMBAYA Gajeren Labarine na wata matarda ta auri bako Wanda baasan Asalinsa ba, labarine Mai abun al'ajabi, rikitarwa da kuma kalubalen Rayuwa.
#8
Gimbiya Na'imby kareemah Abdulhamid
labarin gidan sarauta me ban al'ajabi da kitimur'mura Wanda 'yamacece amma za'a raineta amatsayin danamiji kubiyo ni don jin yadda zata kaya