#1
ƘARA'IN INNA DELUby Fa'iza abubakar
Labari ne na abin dariya, labarin rigimammiyar tsohuwar da take auren ƙara,i bayan ta shekara saba'in a duniya dan tana jin kanta daidai take da budurwa...
#2
MAHAƘURCIby Gimbiya noble writers
labari akan wata budurwa da aka matsa mata lamba ga batun aure, iyayenta sun kauce hanya wajen nema mata mijin da ya dace da ita to ko mai zai faru.........
#4
ƘALUBALEN RAYUWA by Shamsiyya Usman manga
AMINA yarinyace da ta taso cikin fuskantar ƘALUBALEN RAYUWA daban daban tun daga ranar da tazo duniya har girmanta,Ta taso bata san waye mahaifinta ba,mahaifiyarta ta ka...