ummeeter21
Kema kinsan matar muhseen jaruma ce,babu yadda za'ayi wannan yar karamar alhakin ta tsoratani,don nafi karfinta nesa ba kusa ba,meye akayi akayita,wallahi wallahi,kinji rantsuwar dan musulmi ko yau idan nace babu shi babu ita ya zauna..................
Ni fa dariya mah ta ban,lokacin da ammi tace min wai na aura ya muhseen kwata kwata rai nah bai so ba,saboda ni bana son auran hadi don wahala mutum yake sha balle idan aka hada ka da wanfa baya sonka aiko kana tattare da aiki,amma da wannan ballagazar matar tasa tazo taci ma innata mutunci naji ai gwanda ma ayi aurar naga karshen bala'in nata,bata san nafi karfinta ba kenan............
Tsokaci kenan,oya ku biyo ni don nazo muku da sabon salo,wanda zai nishadantar daku ya ilimantar da ku sannan ya fadakar daku........
Nice take har kullum ummeeter
Zaku iya bina ta facebook ta sunan umm amina zakari
Ko kuyi magana dani ta whatsApp a 08062529819
❤❤❤❤❤❤❤❤❤💋