AmnahElYaqoub
Tataso cikin hantara da kyara agidan,rayuwa me cikeda qunci babu sakewa,mummunan fata da mugun baki akan bazata auri miji nagari ba saide shashasha,kwatsan ubangiji ya nuna ikonsa lokacin da bata zataba,sai aure ya dauru alokacin da kowa bai zataba, ta auri Hussaini alokacin da Hassan yake tsananin qaunarta,ta auri d'a mafi soyuwa awajan wadda take aibatata, Yaya abun zai kaya? MAWAHIB