Asiri Stories

Refine by tag:
asiri
asiri

9 Stories

  • IZAYAR RAYUWA  by Matarrasheed
    Matarrasheed
    • WpView
      Reads 264
    • WpPart
      Parts 11
    Fitar min daga gida, karuwar banza karuwar wofi, saida kika gama yawon gantalin da tambaɗar taki zaki dawo mana gida? Babanta ne ya fito "barni da ita na kashe ta kowa ma ya huta tunda abin kunya take son janyo mana, tabaryar dake hannunshi ya wurga mata, ai da gudu tafita daga gidan inda mota tayi gaba da ita, take ta watse a titi. Bata jira komaiba ta mike duk ta gurje gwuiwa da hannunta ga shi ta fama ƙunar kafarta sai jini takeyi. "Wai meyasa duk wanda ya taimakeni koya nuna min kauna saiya mutu, duk kuma wanda bai kaunata yafi dadewa "Hafsat ke zancen zuci...
  • A mafarki by Salamatu3434
    Salamatu3434
    • WpView
      Reads 61
    • WpPart
      Parts 4
    Soyayya zallah da Kuma kiyayya
  • A Mafarki by Salamatu3434
    Salamatu3434
    • WpView
      Reads 16
    • WpPart
      Parts 1
    Soyayyar gaskiya kiyayya da Kuma sadaukarwa a soyayya
  • A RUBUCE TAKE k'addarata by huguma
    huguma
    • WpView
      Reads 7,339
    • WpPart
      Parts 7
    kin karanta HANGEN DALA.....maza biyoni cikin littafin A RUBUCE TAKE kiji kaidin kishiya.
  • ZAHRA by fateemaAdamu
    fateemaAdamu
    • WpView
      Reads 2,481
    • WpPart
      Parts 11
    "Zahra kinsan Ina sonki kuma kinsan zan iyayın komai saboda ke ki fadi komi Zan miki shi" "Toh Saki nakeso yanzu yanzu nan idan dai harkana so na " tafada tana karkada kafa "What saki fa kikace kema kinsan abinda ba zan taba yimiki bakenan " "Haka kace to bari kaji wallahi nayi maka tana din rashin mutumci kala kala sai ka kwammace zaman kabari da zaman gidan nan " tayi kwafa ta wuce Shiko bawan Allah da murmushi ya bita domin shi duk abin nan datake a yarinta yake daukar sa............. Want to find out how zahra will love umar? Dig in and find out 😍😍 vote comment and share
  • PRINCE AIRAN AND MAIMOON by YoungNovelist4
    YoungNovelist4
    • WpView
      Reads 13,879
    • WpPart
      Parts 23
    A story about Love,Hypcrisy, betrayal, sacrifice and sorrow, Is all about two kingdoms who are families but unknown to them,and they all wish one day Destiny will unite them again and everything wr go fine and safe
  • Najma da Mahir by Fatima_writes_
    Fatima_writes_
    • WpView
      Reads 10,278
    • WpPart
      Parts 18
    "Ga wannan sunanshi 'Dan aike' domin ko in ya je dawowa ya ke, an hadashi ne da majinar damisa mai mura,jelar'beran da bai taba satar daddawa ba,da kuma hakorin muzuru mai kimanin kwana cassa'in, ya yarda ke tun bai san miye yarda ba,a coffee za ki 'diga, 'digo biyu ina jaddadawa!!!, ki bawa Anisa ita zata hada ta kai masa, ba so ba ko zuciyarshi ce a jikanta ba zai aure ta ba, Anisa zai aura,amma duk ranar da Najma ta furta mai da kanta tana son shi ki Kuka da kanki don babu Ruwan Boka Mugu" Ya fada yana zare idonshi da ya sha farin kwalli. *** Gishiri ya ji a bakinshi mai hade da ruwa, lokacin ne ya gane ba ita take bu'katar handkerchief din da ya bata ba shi ke bukata, yaushe rabon da ya yi kuka? Tun ranar da ta yi wani ciwon ciki mai cike da azaba, ya bawa kanshi amsa yana goge majinar da ta samu damar zubo masa, zuciyar sa ce ta kuma tarwatsewa a karo na ba adadi jin kalaman da ke fitowa daga bakinta dukda cewa a wurinshi sun fi kama da aman wuta mai zafi, so yake ya ce mata 'I love you ' kalmomin da tun bata fahimtar magana yake fada mata saidai yau ya kasa,wani abu mai kama da Zuma rock ya danne masa harshensa da zuciyarshi kuma sai bitarsu yake kamar almajiri ya rike allonsa. Dumm zuciyarshi ta buga a karo na uku tun bayan da ta fara magana,bakin shi ya bude wanda ya yi sanadiyyar zubowar yawun da bai san da shi ba a yayinda ya cigaba da kallonta kamar wanda ya ga Tinkiya da'Ture ka ga tsiya' daurin yan mata masu ji da kansu. *** "Haba Yayana 'dan baki!Ya kake so in yi da rayuwata ne?Na san ba Anisa kake so ba ni kake so ba sai ka fada min ba wallahi na sani, amma ka ki ka nemi aurena tun tuni? Mai kake jira? Hmmm, Ya Mir me ya sa ka canza min gaba daya? na yi ta kokarin in jure na kasa saboda zuciyata ba zata iya ba,Nisanta kanka da kake yi da ni 'kara tarwatsa min zuciya yake, Ka yi sake har Abbu ya hada aurena da Ya Jamil,gobe za a daura tunda haka ka zaba you have 24 freaking hours to decide, abinda na sani shi ne I LOVE YOU WALLAHI DA GASKE..."