Asykhaleel Histórias

Refinar por tag:
asykhaleel
WpAddammarh
WpAddhajjac
WpAddhuguma
WpAddayushamuhd
WpAddmamugee
asykhaleel
WpAddammarh
WpAddhajjac
WpAddhuguma
WpAddayushamuhd
WpAddmamugee

14 Histórias

  • SHI NAKE SO de AyshaIsah
    AyshaIsah
    • WpView
      Leituras 8,629
    • WpPart
      Capítulos 25
    Labari ne wanda ya kunsa soyayya, hak'uri da juriya,da kuma imani da k'addara. Wannan labarin ya farune da gaske,ku biyoni ku sha labari.
  • MEKE FARUWA de AyshaIsah
    AyshaIsah
    • WpView
      Leituras 92,702
    • WpPart
      Capítulos 27
    Labarin wata budurwa ne wacce aure yayi mata wahala. Amira kenan 'yar kimanin shekara 24 da hud'u, tayi samari fiye da biyar amma dukkan su sai magana tayi nisa kwatsam sai a nime su a rasa. Amira na da kishir uwa wacce sam basu shi da ita. Ko meke faruwa dake sanadin rabuwan ta da masoya ta? Ku biyo ni don jin inda labarin zata kaya.
  • Pinky Or Beauty de hafsaaaaat
    hafsaaaaat
    • WpView
      Leituras 769
    • WpPart
      Capítulos 3
  • BA NI DA LAIFI ( Ba yin kaina ba ne) de AyshaIsah
    AyshaIsah
    • WpView
      Leituras 5,189
    • WpPart
      Capítulos 19
    Labari ne mai rikitarwa, tsoro, ga dinbin darussan da ke cikinta kudai ku biyoni kusha labari.
  • RAYUWATA  de AyshaIsah
    AyshaIsah
    • WpView
      Leituras 221
    • WpPart
      Capítulos 2
    labarine wanda ya ƙunshi tausayi, ha'inci, cin amana da sauransu. Hunaisah mutum ce wai matuƙar haƙuri da kawaici, amma rayuwa ya canza mata wanda yasa dole da tanka domin haƙuri idan yayi matsala ce wani sa'in. Kudai ku biyo ni kuji yanda wannan labari zata kaya. Au nasa na manta this story is based on a true life event dai sai sunaye da bambanci gari, sai wani ƙarin da sanya wa labarin ya ƙara armashi. TA HAR ABADA Mummy's friend.
  • RAYUWAN NAJWA de AyshaIsah
    AyshaIsah
    • WpView
      Leituras 26,381
    • WpPart
      Capítulos 40
    labari ne akan Najma, wacce hasada, kyashi da yayu nata ya sanya a suka mata auren dole , inda zata fuskanta k'alub'e iri-iri a rayuwa. ku biyoni don in inda wannan labarin zata kaya. Labarin cike take da tausayi da nunawa jajircewa....
  • ILLAR RIK'O ('yar rik'o) de AyshaIsah
    AyshaIsah
    • WpView
      Leituras 27,080
    • WpPart
      Capítulos 56
    Labarine wanda yake nuni da illolin da rik'o ya k'unsa. A b'angare guda akwai Luba wacce duk halacin da uwar rik'onta tayi mata amma taci amanar ta. D'ayan b'angaren kuma Bintu tare da Uwar rik'onta wacce ke gana mata azaba wanda ya kaiga har ta fara shaye-shaye. Ku biyoni don jin inda wannan labarin zata kaya.
  • My Step Mother(kishiyar Uwata) de imernnn
    imernnn
    • WpView
      Leituras 384
    • WpPart
      Capítulos 1
    A story of a girl dat is facing many challenges in her lyff
  • *NA TSANI MAZA* de AyshaIsah
    AyshaIsah
    • WpView
      Leituras 20,561
    • WpPart
      Capítulos 28
    Labari ne akan wata budurwa da ke ikiranin ta tsani maza, wannan dalilin ne yasa bata kula ko wani saurayin. Ko meye dalilinta na tsanar maza?. Ku biyoni cikin wannan labarin don sanin wannan dalilin.
  • *MAHAIFIYATA* _(Sanadin kukana)_ de AyshaIsah
    AyshaIsah
    • WpView
      Leituras 546
    • WpPart
      Capítulos 3
    labari a kan yanda mahaifiya ta lalata rayuwan 'ya'yanta...
  • Nana Firdausi de Seeyamaluv_4153
    Seeyamaluv_4153
    • WpView
      Leituras 3,735
    • WpPart
      Capítulos 36
    Love story
  • ILLAR RIƘO ('yar riƙo) sabon salo de AyshaIsah
    AyshaIsah
    • WpView
      Leituras 4,629
    • WpPart
      Capítulos 32
    Edited version ɗin illar riƙo wannan labarin ba sabo bane illar riƙo ne nayi editing na sabon ta shi dan kuji daɗin karanta shi asha karatu lfy.
  • RUHIN 'DANA de AyshaIsah
    AyshaIsah
    • WpView
      Leituras 26,223
    • WpPart
      Capítulos 30
    Labarin ne akan mahaifin da yayi amfani da RUHIN dansa gun niyyar arziki. Wannan labari ne mai ban tausayi, cin amana. Kubiyo ni don jin inda wannan labarin zata kaya.
  • HUNAYDAH de AyshaIsah
    AyshaIsah
    • WpView
      Leituras 316
    • WpPart
      Capítulos 7
    Labarin ne wanda ya soyayya, cin amana, ƙaddara da tsantsan tausayi ku dai ku biyo ni kuji yadda zata kaya.