#1
NEESMA'A WAH NUSHUUF (Maji Ma Gani)by Ayesha shehu
Labarin wasu Abokai dasuka taso tun yarinta Amma daga bisani, suka samu matsala abotar ta wargaje saboda SADI yace yana son NASREEN kanwar SALMAN.
#2
NICE SILAby Mukhtar m nafseen
Rayuwata ta kasance mai cike da abubuwa masu daure kai da Al ajabi, idan akayi duba da ni ba kowa bace face talaka, maras gata