Ayusher Stories

Refine by tag:
ayusher
ayusher

10 Stories

  • 👑MUTUNCIN'KI YAN'CINKI👑 by fareedathusainmsheli
    fareedathusainmsheli
    • WpView
      Reads 503
    • WpPart
      Parts 7
    📚📚📚📚📚📚📚📚 📚📚📚📚📚📚📚 📚📚📚📚📚📚 📚📚📚📚📚 📚📚📚📚 📚📚📚 📚📚 📚Mutuncinki yancinki,labari ne yazo da sabon salo ta hanyar fadakar da iyaye mata akan illar shaye-shaye hade da nunar ma iyaye mata illar kwadayi da kuma abinda yake haifarwa. , Fadakarwa,ilmantarwa,wa'azantarwsuna daga cikin abinda zai nusar da Yayan mu su gane shifa mutunci madara ne matukar ya zube baya kwasuwa duka ayayin da baka zuba mutuncinka ba kuwa zai kasance maka yanci a rayuwar ka.
  • SAKAMAKO.......THE OUTCOME by mrs_Avbdool18
    mrs_Avbdool18
    • WpView
      Reads 19,580
    • WpPart
      Parts 39
    Labarin husna, labari mai cike da darussa masu dinbin yawa, labarine na kaddarar wata yarinya Wanda mahaifinta shine yakashe mahaifiyarta a sanadiyar haka tagudu tabar gidan Dan itama yana barazana da Tata rayuwar, da tafiyarta tagamu da iftilai kala kala Wanda daga karshe tayi aure, kaddara da zuciya tasata takashe mijinta, ayayinda ta kamashi da mai aikinta suna aikata alfasha a karshe kuma taga SAKAMAKON abin da ta aikata...........THE OUTCOME Kukarata Don jin cikakken bayanin labarin da ke #ilmantarwa #fadakarwa #tunatarwa #nidashantarwa. It's a story of Destiny were tears are going to be shed. Asha karatu lpia.
  • NADAMAR Riii by Basmaherlele20
    Basmaherlele20
    • WpView
      Reads 1,410
    • WpPart
      Parts 6
    Dik da kasan cewata mace mafi kyawun sura, kuma er gata ta karshe @ cikin ku... @ yau na wayi gari cikin tsantsar nadama da dana sanin halayatta... Kada kiyi koyi da halina simrah, wlhy nayi nadama.... Nayi nadama simrah, rayuwar riiii cike take da tsantsar nadama.. Izza true lyf story.
  • ƳAR DAMFARA by Ouummey
    Ouummey
    • WpView
      Reads 1,228
    • WpPart
      Parts 16
    wihuhu 🤸🤸, what came upon your mind seeing this name?! well, I and you know it will be so so so...I can't say!. Just stay tuned and don't miss😍
  • TARKUS SALAT COMPLETE by mumamnas2486
    mumamnas2486
    • WpView
      Reads 754
    • WpPart
      Parts 15
    Wannan labari ne akan wani baƙauyen uba da ɗansa ƙarami, sam uban Sallah bata dame shi ba, shi yasa ɗansa na cikinsa yake kiransa da GUDLOP(Gudluck . Sosai ake kai ruwa rana da kicimurɗa har uban a samu ya kimtsu.
  • Ammarah by AishaHamza746
    AishaHamza746
    • WpView
      Reads 16
    • WpPart
      Parts 4
    All about love
  • RADIYA by ___amyeerah
    ___amyeerah
    • WpView
      Reads 88
    • WpPart
      Parts 7
    RADIYA was in dire straits because of poverty and lack of opportunities 🤧🤧 follow me to hear what her life will be like### Bissmillahi rahmanin rahim # Da sunan Allah mai rahama maijin kai# updated by ____ameerah chiroma😍
  • MAI SAƘO (DAGA NEMAN GIRA) by 68Billygaladanchi
    68Billygaladanchi
    • WpView
      Reads 3,223
    • WpPart
      Parts 32
    Rayuwata duhu ce! rayuwata ni kaɗaice a cikinta! Rayuwa ta na neman haske duk da bazata taɓa inganta ba, anya zan iya kuwa???????
  • BA KOWANE SO BANE....... by Ouummey
    Ouummey
    • WpView
      Reads 25,587
    • WpPart
      Parts 56
    So da yawa mu yan Adam mu muke tsaurara ƙaddarar mu ta hanyar kin karbar ta kamar dai ni da na kasa karbar kaddarar da Allah yayi min, na butulce masa, na bijirewa iyaye na , na bata da yan uwa na duk akan zabin alkhairi da Ubangiji yayi min wanda na kasa fin karfin zuciya ta in karba nasa kafa nayi shuri da ita. Abinda na manta shine a lokacin da wani ya jefar da abinda yake ganin ba shi da amfani gare shi, a lokacin ne kuma wani zai tsinta ya danke da hannu bibbiyu. Ya so ni da dukkan zuciyar sa, ya kauna ce ni da gaba daya rayuwar sa haka kuma ya bauta min da duk lafiyar sa, amma da me na saka masa?, da mafi munin sakayyar da duk wani dan Adam ze jura. Na wulakanta shi a inda ake ganin darajar sa, na zubar mai da kima a inda ake mutunta shi, kai nayi masa abubuwa da yawan da duk ya jure har zuwa lokacin da ƙaddara ta raba mu ta karfi da yaji wanda na bada gudunmawa ga wannan ƙaddara ba kadan ba. Sedai ba'a dauki lokaci me tsayi ba na gane nice da asara, haka kuma abinda na kwallafa rai din ban samu ba, banda gare gare da kwallon da ƙaddara ta dinga yi da rayuwa ta. A lokacin da ya hakura dani taa dole, ya karbi ƙaddarar rayuwa da zavin Ubangiji gare shi, a lokacin ne wata kaddarar ta sake daure zare me karfi tsakanin mu. Shin da wani ido zan dube shi, da wane karfin halin zan yaki rauni na na karbi kyakkyawar ƙaddara ta?, shin shi ɗin ze bani dama ko kuwa ya rufe babi na? shin har yanzu akwai digon alfarma tsakani na dashi???? #Aimah #Sa'adah #Masdooq #hatred #jealous #depression #destiny all in; #love_story_2024
  • A Sanadin Tsaraba by imaan_am
    imaan_am
    • WpView
      Reads 1,841
    • WpPart
      Parts 7
    Sanadin tsaraba gajeren labari ne wanda zai faďakar da mu ya nishadantar damu kuma zamuga illar yawan son tsaraba allah ya bani ikon rubuta allah ya yafe mann kurakuren mu baki daya