Bagudo قصص

التنقيح بـ وسم:
bagudo
bagudo

5 Story

  • WANNAN CE QADDARARMU EPISODE 1 بقلم hauesh
    hauesh
    • WpView
      مقروء 125,701
    • WpPart
      أجزاء 70
    Wannan ce qaddararmu labari ne daya faru a gaske ,sannan labari ne dake tattare da nishadartawa fadakarwa ilimantarwa, uwa uba yarda da kaddamar da ta fadawa mutun, sannan yana tattare da tsaftacciyar soyayya ...
  • SON RAI  بقلم hauesh
    hauesh
    • WpView
      مقروء 127,938
    • WpPart
      أجزاء 8
    son rai ya kunshi abubuwa kamar haka, sansar soyaya cin amanar amintaka ..
  • KYAUTAR ZUCIYA بقلم hauesh
    hauesh
    • WpView
      مقروء 1,610
    • WpPart
      أجزاء 12
    Tsakanin kulawa da kyautatawa hallaci shine kansa a bada kyautar zuciya, lallai Babu rayuwar da ta Kai zama da masoyi dadi kauna kansa kyautar zuciya.
  • KUSKUREN BAYA بقلم hauesh
    hauesh
    • WpView
      مقروء 21,405
    • WpPart
      أجزاء 22
    Zara-zaran yatsun hannunta wanda suke sanye da zobina masu matukar kyan gaske da d'aukar hankali ,idona ya soma hangowa sanadiyyar motsa hannun da take tana juya stearing tana ɗan kad'asu lokaci-lokaci saboda wak'ar dake tashi a cikin Motar, tare da fitar sautin siriryar muryarta me dadin saurara. 'I don't care who you are, where you from what you did as long as you love me'. sautin dake tashi kenan a cikin motar na Back Street Boys wanda take marming kamar ita tayi shi. yayinda a hankali take motsa lips dinta kamar batason motsasu, gefe guda kuma zuciyarta ke bugawa da matsanancin karfin gaske wanda ta rasa dalili faruwar haka tun safe ta tsinci kanta cikin tsanani faduwar gaba ..
  • CUTAR KAI  بقلم hauesh
    hauesh
    • WpView
      مقروء 24,799
    • WpPart
      أجزاء 17
    "Ka sake ni ko dole sai nayi rayuwa da kai?" Me zanyi da kai a rayuwata ? " wallahi Dady ya gama cutata tunda ya rasa Wanda zai hadani aure dashi sai kai , bari na Tina Maka idan ka Manta matsayinka... Kai din fa bakowa bane face yaron babana me aikin gidanmu ,dan tsintuwa wanda aka tsinta akan titi Wanda babu da rashi na talauci yasa kanin mahaifina ya taimakawa rayuwarsa ya yantoka daga bauta zuwa yan'ci kai yanzu bakaji kunyar kasancewarka miji gareni ba?" Kalleni sama da kasa Ka gani Aliyu nafi karfinka na karfin aurenka ni ba kalar matar matsiyaci irinka bace . "wallahi yau ko duniya zasu taru ko sama da kasa zasu hade ko zaayi ruwan jini sai ka sakeni domin babu ta yadda zanyi rayuwar aure da kai .. " babu abinda ke damunki sai tsabar jahilci da rashin cikakken ilmin addani, karancin ilimin addini shi yasa kikewa mijin aurenki hk ,wallahi da kina da cikakken ilimin addini da bazaki taba yiwa mijinki na sunnah haka ba ... "kai ne jahili dan talakawa kawai , danging matsiyata waye Kai ? Waye ubanka a duniya ? kazo cikin arziki da bana ubanka ba kana neman kafi ya'yan masu gida karfi .....