waleedartou
"ko wani gida Yana da SIRRI....
amma wasu sirrin sun Fi duhu fiye da yadda ake zato; Sabon littafina Mai suna :BAKIN SIRRI
ku biyo ni danjin labarin HAWRA, fadil, da amin inda soyayya, karya da gaskiya za su hadu su zama labari Mai girgiza zuciya
#bakin sirri#hausa novel#