Batulmamman Stories

Refine by tag:
batulmamman
WpAddfeedynbash
WpAddnimcyluv
WpAddhafsatrano
WpAddbillynabdul
WpAddhausa
batulmamman
WpAddfeedynbash
WpAddnimcyluv
WpAddhafsatrano
WpAddbillynabdul
WpAddhausa

14 Stories

  • RA'AYIN ZUCI... THE OPINION OF THE HEART  by zm-chubado
    zm-chubado
    • WpView
      Reads 560
    • WpPart
      Parts 10
    ta zabi Yusuf Attahiru a matsayin abokin rayuwarta na har abada, bayan ta saka ƙafa ta shure zabin iyayenta. ta biyewa ra'ayin zuciyarta kuma ta samu abinda take so, sai dai, soyayyar ba tai mata rana ba, illa jefata da tayi a cikin tarkon bala'in dangin miji!! Cikin ƙanƙanin lokaci su ka gigita mata lissafi ta dena gane komai saboda masifar su. Sai dai, a lokacin data yankewa kanta shawarar tserewa daga garesu tuni bakin alƙalami ya jima da bushewa✍️
  • SANADIN KISHIYA NE by MAMANAFRAH12
    MAMANAFRAH12
    • WpView
      Reads 1,258
    • WpPart
      Parts 20
    Ƙanin babanta ya aura mata shi ba tare da saninta ba, a ranar farko a gidan ɓijin ta haɗu da wasu kiraje da suka canja kamanninta har sai da ta zama makauniya duk a sanadin kishiya.
  • KOWA YA RAINA TSAYUWAR WATA... by mumamnas2486
    mumamnas2486
    • WpView
      Reads 165
    • WpPart
      Parts 1
    LABARIN GASAR MATASAN MARUBUTA
  • SADIQ (ƊAN DAKO NE). by shamsiyaManga
    shamsiyaManga
    • WpView
      Reads 448
    • WpPart
      Parts 7
    Labarine mai cike da abun tausayi,tsantsar Sadaukarwa,fa'idar biyayyar iyaye da kuma tsantsar zalunci.
  • ƘARA'IN INNA DELU by MAMANAFRAH12
    MAMANAFRAH12
    • WpView
      Reads 1,259
    • WpPart
      Parts 10
    Labari ne na abin dariya, labarin rigimammiyar tsohuwar da take auren ƙara,i bayan ta shekara saba'in a duniya dan tana jin kanta daidai take da budurwa...
  • Default Title -BEELAL by MAMANAFRAH12
    MAMANAFRAH12
    • WpView
      Reads 544
    • WpPart
      Parts 16
    Labari ne a kan nakashashshen yaro da mahaifinsa da jama,ar gari suka tsaneshi da tsangwamarsa sbd nakasar da Allah ya masa.
  • Aure bautar Ubangiji by ummnihal
    ummnihal
    • WpView
      Reads 15,243
    • WpPart
      Parts 31
    nasiha akan zamantakewar aure A lokacin da mukayi niyyar yin aure yana da kyau mu san mene ne dalilin yin auren. Da farko ma dai mu fara sanin mene dalilin zuwan mu duniya? Allah Ya fada a cikin al-qur'an mai girma cewa " Ya halicce mu ne don mu bauta masa ma'ana don mu zama bayi a gare shi. Saboda haka sai mu sawa zuciyar mu zamuyi aure domin mu bautawa Allah, mu cika sharuddan Imani ga Allah. Ita kuma bautar Allah bata da wahala, sai dai amman shaidan yayi alkawari sai ya mayar mana da ita mai wuya ta hanyar shigo mana da shubuhohi marasa ma'ana. Tare da yawo a cikin jininmu da zukatanmu yana kawata mana ƙarya da kuma rufe mana ido daga ganin kyaun gaskiya. #1 aure on 23/10/2020 #aure #marriage #arewa # north #zamantakewa #macetagari #batulmamman #ummyasmeen #aljannarmace #hakuri #haquri #ibada #islam #musulunci #nasiha
  • FANSAR FATALWA  by shamsiyaManga
    shamsiyaManga
    • WpView
      Reads 5,751
    • WpPart
      Parts 35
    FANSAR FATALWA! Labarin FANSAR FATALWA labari ne da ya ƙunshi cin amana tsantsa wanda ƙawaye suke yiwa junan su. Labari ne akan wasu ƴan mata guda biyar waɗanda suka taso cikin wata irin azababiyyar aminta,wadda idan aka tashi kwatancen aminan ƙwarai su ake fara kawowa a sahun farko,sai dai kash! Duk da irin wannan aminta ta su hakan bai hana su cin amanar juna ba,inda suka haɗa kai suka ci amanar ɗaya daga cikin su wadda sanadiyyar haka ta rasa duk wani farin ciki na rayuwa,kama daga kan ahalin ta,karatun ta,saurayin ta wanda zata aura,at long last tazo ta rasa rayuwar ta,sai dai kuma ashe hakan da suka aikata basu san cewa reshe ne zai juye da mujiya ba.Taci alwashin ƊAUKAR FANSA sai dai ta yaya hakan zata kasance?Ta wace hanya zata bi ta rama wannan cutarwar da aminan ta suka mata?domin ance Rama cuta ga macuci ibada ne. Hmmm akwai ƙura fa a cikin wannan labain ina faɗa muku tafiyar ta musamman ce,amma fa sai wanda ya biyo ni,saboda haka ma yasa na rubuta shi a matsayin Free book saboda Irin darussan ciki.
  • YAR ZAMAN WANKA KWANA ARBA'IN by MAMANAFRAH12
    MAMANAFRAH12
    • WpView
      Reads 4,561
    • WpPart
      Parts 10
    Labari ne na barkwanci a kan wata tsohuwa da ke zuwa zaman wanka gidan jikarta
  • ƳAR HIZBA(PAID BOOK) by mumamnas2486
    mumamnas2486
    • WpView
      Reads 353
    • WpPart
      Parts 5
    Cakwakiyar labari a kan wata matashiya da ta dira a Humar Hizba ta garin KADABO, ta zo da salo iri iri ciki kuwa harda koyar da mata da maza rawa don samarwa da hukumar kuɗin shiga. Bata soyayya, maza tsoronta suke, tana iya komai akan hukumar. Tsoro da fargaba ya kama manyan malaman dake hukumar, don gudun kar ta rusa hukumar HIZBA a fara yi wa hukumar mummunan kallo ƳAR HIZBA KENAN
  • MURADIN RAI! by zm-chubado
    zm-chubado
    • WpView
      Reads 4,974
    • WpPart
      Parts 16
    A tsakanin duniya biyu mabanbanta, ƙaddara ta yi kutse a tsakanin rayuka biyu. Duk a ƙarƙashin kalma ɗaya: "soyayyah!" Tunaninta da duk wata nutsuwarta sun karkata ne akan sama masa mafita da ga duhun ƙaddarar da ya yi masa ƙawanya, sai dai, da ga baya ta yi realizing cewa ta faɗa a tarkon son sa, soyayya mai tsanani ga Yusuf Hateym Al'qasrawi. kyakkyawan balarabe ma'abocin Addinin musulunci, saɓanin ita da ta kasance krista wadda bata gasgata kaɗaituwa Ubangiji mahalicci ba. Abu ne mai matiƙar wahala ta iya mallakar zuciyar Yusuf wadda ya jima da mallakawa Matarsa Yumnah Sulaiman El'ghanee, kyakkyawar Balarabiya mai kwarjinin musulunci. Doctor Chioma Nonso Chukuma, ta Fahimci ba zata iya karawa da Yumnah Sulaiman a zuciyar Abu'hateym ba, wannan ya sa ta ƙara ƙaimi domin yaƙi akan ƙudurinta. Musamman data fahimci babu gurbi da ya yi saura, wanda Yusuf ke jin zai iya mallakawa wata ɗiya mace a duniya...! 08102777485
  • SILAR KENAN by zm-chubado
    zm-chubado
    • WpView
      Reads 344
    • WpPart
      Parts 1
    Labarin Zuriya
  • RAYUWA DA GIƁI by BatulMamman17
    BatulMamman17
    • WpView
      Reads 112,853
    • WpPart
      Parts 41
    Rashi ba shi kaɗai yake samar da giɓi a rayuwa ba. Wani yana doron ƙasa amma dalilai kan sa wanzuwarsa ta kasa amfanar da makusantansa. Me zai faru da rayuwar ƴaƴan da su ka zaɓi zama da giɓi a gurbin da mai cike shi yake da rai da lafiya? RAYUWA DA GIƁI...
  • A Sanadin Tsaraba by imaan_am
    imaan_am
    • WpView
      Reads 1,926
    • WpPart
      Parts 7
    Sanadin tsaraba gajeren labari ne wanda zai faďakar da mu ya nishadantar damu kuma zamuga illar yawan son tsaraba allah ya bani ikon rubuta allah ya yafe mann kurakuren mu baki daya