Batulmamman17 Stories

Refine by tag:
batulmamman17
batulmamman17

4 Stories

  • ITAMA DIYA CE by Mmnmuhibbat
    Mmnmuhibbat
    • WpView
      Reads 93
    • WpPart
      Parts 1
    KALUBALE GARE KU IYAYEN YAN MAZA.A KULLUM NAMIJI YANA EXPECTING MATAR SHI TA ZAMA 100%PERFECT TO HIM AMMA KUMA HAKAN BA MAI YIWUWA BANE BA SBD RAUNI IRIN NA DAN ADAM. A GARIN SON MATA SU ZAMA 100%PERFECT SAI SU KUMA WASU MATAN SUKA TA SO DA WANI TUNANI NA DABAN.WATA NA GANIN MAZA SUN CIKA ZALUNCI,WATA KUMA GANI TAKE SON ZUCIYA GARE SU WADDA TAFI KUWA KOWACE SAUKA DAGA HANYA ITA CE TAKE GANIN SHIN KILA ADDININ NE BAI BAMA MATA YANCIN SU BA KO KUMA YA BADA AMMA AL'ADU SUN DANNE MASU KU BIYO NI CIKIN LABARIN HABEBA(HIBBA) DA HABEEB DAN UWANTA.
  • ZAMAN YA'YA by Mmnmuhibbat
    Mmnmuhibbat
    • WpView
      Reads 13,604
    • WpPart
      Parts 35
    Labari ne akan illar da zama da miji mazinaci take haifarwa da illar da ake samu daga mijin da ke ciyar da iyalinsa da haramun wane irin zaman ya'ya ya kamata mace tayi wane ne bai kamata ba.Wane bakin ciki mata ke fuskanta akan zaman Ya'ya.Labari ne akan yadda Maza suke amfani da ya'ya wurin kuntata ma mace mutane suke amfani da kalmar zawarci suke kuntata ma mata yan'uwansu.Labarin Salma da sule maketacin namiji mai kwace kudin matarshi.Bala da balki da gaje masu munafukin miji mazinaci.Ma'u da Mudi Miji mai shaye shaye ga zama haramci.Sai baiwar Allah zainab wacce maraicin ta bai zama rauni gareta ba wurin kwatar kanta daga Miji mai cin amanar aure wato talle.
  • MADUBIN SIHIRI by MSKutama87
    MSKutama87
    • WpView
      Reads 4,019
    • WpPart
      Parts 2
    labari ne akan wani madubin sihiri Wanda wannan madubi mallakar Sarkin Bakaken aljanu ne na farko lokacin da aka sana'anta madubin amma sai aka samu wani hatsabibin boka Wanda ya kware a harkar tsafi da tsatsuba ya tura aljanunsa suka kwato daga hannun sarkin bakaken aljanun sannan ya soma mulkar gabadaya halittun duniya har sarkin bakaken aljanun sai da yayi masa mubaya'a sanoda babu yanda ya iya dashi madubin nan yayi yawo a hannun masarautu daban daban daga karshe aka samu wani shugaban sarakunan musulmai ya raba shi izuwa gida bakwai sannan yasa kowane a cikin akwatin bakin karfe yasa aka kulle da makullin muftahul zarmal Wanda wannan makulli kafin kasame shi sai aka keta dajika guda goma sha biyu mafiya hadari a duniya suka kai akwatu ta farko izuwa Bahur akhlas teku mafi girma a duniya suka kulle inda sarkin aljanun ruwa ke gadinta akwatu ta biyu suka kaita izuwa bangon duniya na gabas akwatu ta uku suka kaita izuwa bangon duniya na yamma ta hudu suka kaita izuwa bangon duniya na kudu ta biyar ka kaita izuwa bangon duniya na arewa ta shida suka rufeta adaji na sha daya India kubar take ta bakwai suka rufeta a daji na sha biyu
  • Nana Firdausi by Seeyamaluv_4153
    Seeyamaluv_4153
    • WpView
      Reads 3,502
    • WpPart
      Parts 36
    Love story