Besthausanovel cerita

Saring berdasarkan tag:
besthausanovel
besthausanovel

7 Cerita

  • SAHLA a Paris (Hausa novel) oleh BestHausaNovels_
    BestHausaNovels_
    • WpView
      Membaca 10,609
    • WpPart
      Bab 16
    Rashin ƙarfin mazaƙuta matsala ne babba da zata iya hana namijin daya doshi shekara 40 yin aure. Sai dai a ɓangaren FKay Ubandoma bai taɓa tunanin samun sauƙinsa yana tare da yarinyar da ya girme mata da shekaru ɗai-ɗai har 18 ba. SAHLA dai ta shirya tsaf dan zuwa Paris. kuma ko ana ha- maza, ha- mata sai ta je. Sai dai bata da masaniya akan irin ƙaddarar da ta ke jiranta a PARIS gari me ɗimbin tarihi. Ku biyo Sahla a Paris domin ku sha labari... ©Azizathamza2022
  • DOCTOR SAJID (Best Hausa Novel Ever) oleh BestHausaNovels_
    BestHausaNovels_
    • WpView
      Membaca 2,187
    • WpPart
      Bab 63
    Dr Sajid a.k.a Mutum Mugu Ne, tsohon littafina ne dana rubuta a shekarar 2018-2019. Wanda suka san tsohon account ɗina da aka sauke za su san shi. Na sake dawo da shi ne saboda waɗanda basu karanta ba da kuma waɗanda suka karanta a baya su sake karantawa. MANYAN JARUMAI: Dr Sajid Naziha Funmilayo Laila Kadi Agent Shabbir Alyasa'a Sheikh Sidi Alƙasim Madam Bridget Zaitoonah Nazira Nazima Yamin da Yassar #hausalovestory
  • CHEF ZEEY (Best Hausa Love story) oleh BestHausaNovels_
    BestHausaNovels_
    • WpView
      Membaca 2,918
    • WpPart
      Bab 9
    A slow burn Romantic Hausa Love Story
  • KHADIJA ko HADIZA: Best Hausa Novel 2025 oleh BestHausaNovels_
    BestHausaNovels_
    • WpView
      Membaca 726
    • WpPart
      Bab 8
    Cousins ne, ƙawaye ne, kuma suna ɗaya suka ci. Ɗaya ta ɗau shekaru tana dakon soyayyarsa, yayinda ita ɗayar baya ma cikin lissafinta. A lokacin da ƙaddara ta kawo shi cikinsu, sai ya kasance zaɓinsa ka iya tarwatsa zumuncin dake tsakaninsu. Wacce zai zaɓa a cikin KHADIJAH ko HADIZA??? . . . Marubuciya Azizat Hamza ta sake kawo muku wani zazzafan labari mai taken KHADIJA ko HADIZA.❤❤❤
  • Tsohuwar Soyayya (Best Hausa love story) oleh BestHausaNovels_
    BestHausaNovels_
    • WpView
      Membaca 18,726
    • WpPart
      Bab 13
    Labarin soyayyar Aaliyah Badamasi Bulama da Sa'eed Aliyu Modibbo a shekarun 80's...
  • AKWAI SO (Hausa novel) oleh BestHausaNovels_
    BestHausaNovels_
    • WpView
      Membaca 3,371
    • WpPart
      Bab 11
    "Ina sonki, Ina mahaukacin sonki, ina so na cire miki wannan damuwar da ke yawo a idanunki tsawon shekaru. Ki bani dama SAKINAH, na nuna miki SO" #Secondchanceromance #Akwaiso #besthausanovel
  • Cin Amana ko Fansa? oleh Ummukauthar06
    Ummukauthar06
    • WpView
      Membaca 1,129
    • WpPart
      Bab 28
    "Kai nawane ni kadai kamar yadda Islam take tawa nikadai, bazan iya raba Islam dakai ba Himu....na gwammaci nida ita duk my rasaka" _Farida Mashi. Ku biyoni dan na warware muku kullin zare mai cike da sarqaqiya,rudani da abun mamaki. Labarin soyayya da zai zamto kankara a zuciyoyinku.