Billynabdul Histórias

Refinar por tag:
billynabdul
WpAddhuguma
WpAddhafsatrano
WpAddmamugee
WpAddbatulmamman
WpAddnimcyluv
WpAddmaidambu
WpAddlove
billynabdul
WpAddhuguma
WpAddhafsatrano
WpAddmamugee
WpAddbatulmamman
WpAddnimcyluv
WpAddmaidambu
WpAddlove

59 Histórias

  • ᴍɪᴊɪɴ ʙᴀʜᴀᴜsʜɪʏᴀ! de Sumiee_b
    Sumiee_b
    • WpView
      Leituras 553
    • WpPart
      Capítulos 4
    *MIJIN BAHAUSHIYA* Shin ina tarin soyayyar da ya ke nuna min a baya ya tafi yanzu? Shin ina kula da tattalin da yake bani a lokacin da muke soyayya kafin ya aure ni? Shin ina tsantsan tausayi da mutuntawa da yake nuna min? Shin ina tausasan kalamai masu yaye baƙin ciki da dasa farin ciki da annushuwa a zuciya suke? Canza mini shi aka yi, ko dama ba soyayyar gaskiya bace ya sa shi aure na? Dama jikina kenan ya ke so ya aure ni? Wai haka dama auren yake? Hmmmm nasan waɗannan tambayoyin sun daɗe suna yawo a zukatan akasarin mata ma'aurata, kina son jin dukkanin amsoshin waɗannan tambayoyin? Kasance da littafin Mijin Bahaushiya, dama waɗansu tambayoyin da ban ambato ba. Wai ina matsalar take ne? Ina kuma mafita??? Kasance da Sumiee B./Oum Sumayya. Hakkin Mallaka :- Diamond Creative Writer Association (DCWA)
  • ƘALUBALEN RAYUWA  de shamsiyaManga
    shamsiyaManga
    • WpView
      Leituras 233
    • WpPart
      Capítulos 4
    AMINA yarinyace da ta taso cikin fuskantar ƘALUBALEN RAYUWA daban daban tun daga ranar da tazo duniya har girmanta,Ta taso bata san waye mahaifinta ba,mahaifiyarta ta kasance tana ɗauke da cutar hauka,TASHA itace gidansu a nan suke kwana suke tashi,ruwa, iska, zafi,sanyi duk tsananin su a kansu yake ƙarewa,ta haɗu da saurayi wanda yake ba musulmi ba watau Christian inda suka ƙulla soyayya,saidai mahaifiyar shi wadda ta kasance tana sana'ar sayar da abinci a TASHAR da su Meenal suke rayuwa tayi tsalle ta dire ta shiga ta fita ta lalata alaƙar dake tsakanin ɗanta Samuel da kuma Meenal. A cikin wannan halin rana ɗaya aka wayi gari Meenal tana ɗauke da juna biyu a lokacin shekarunta duka duka goma sha biyar a duniya.
  • K'ARSHEN BUTULCI de UmmuHanash2781
    UmmuHanash2781
    • WpView
      Leituras 1,295
    • WpPart
      Capítulos 19
    Labari daya kunshi abubuwa da dama, na gane dacin amana, sannan ya kunshi tausayi da dai sauransu
  • ISMAT de jawabi
    jawabi
    • WpView
      Leituras 1,625
    • WpPart
      Capítulos 16
    love
  • BAKAN GIZO 🕷️ de ayeeshatou1
    ayeeshatou1
    • WpView
      Leituras 196
    • WpPart
      Capítulos 4
    Tun kafin yasan wanene shi yake fuskantar qalubale a rayuwarshi, Shin yazeyi da rayuwar shi bayan Allah ya Riga ya rubuta haka qaddararsu take? Ta wani hanya zai bi domin ya kubutar da Dan uwanshi da yake cikin halaka a tsakiyar azzalumai? kamar yadda komai ya faru da mutum qaddararshice daga ubangiji haka itama akoda yaushe qaddarace take hadasu, me zata cema iyayenta da Kuma mutane bayan ansan asalin wanene shi? Have you ever read a heart melting love story?, do you ever read a perfectly story between the bond of two twin brothers ? then get inside and find out what's all about 🥵💞💔
  • DA'IMAN ABADAN  de JameelarhSadiq
    JameelarhSadiq
    • WpView
      Leituras 3,296
    • WpPart
      Capítulos 15
    DA'IMAN ABADAN labarin mai cike da darussa kala kala labarine na soyyya zalla.. soyyyar da ake jin za'a iya sadaurkar da rai akan masoyiya.
  • LAZIZUL QALB de BabyBintuu
    BabyBintuu
    • WpView
      Leituras 198
    • WpPart
      Capítulos 1
    she didn't want a bodyguard, she could fine on her own even with the death threat hanging on her neck. her thinking changes when all well, a sophisticated south African man comes into the scene. now she not only needs him to guard her life but also her heart. she was security agent with a stone heart.she had decided never tlove again until she was assigned as bodyguard to the daughter of a wealthy chief where she met the colleague's handsome would she able to guard her heart??? this cakwkiya come from LAZIZUL QALB don't miss it guy's 🤩😍🥰🥰
  • ƘARA'IN INNA DELU de MAMANAFRAH12
    MAMANAFRAH12
    • WpView
      Leituras 1,466
    • WpPart
      Capítulos 10
    Labari ne na abin dariya, labarin rigimammiyar tsohuwar da take auren ƙara,i bayan ta shekara saba'in a duniya dan tana jin kanta daidai take da budurwa...
  • JALLI JOGA de MAMANAFRAH12
    MAMANAFRAH12
    • WpView
      Leituras 508
    • WpPart
      Capítulos 10
    Labarin mai abin dariya na wasu rikicaccun tsofaffi inda suke badaƙala.
  • KURMAN GIDA de rashmarrka
    rashmarrka
    • WpView
      Leituras 13,481
    • WpPart
      Capítulos 34
    Love story
  • ZEEYAD de Jiddherr3
    Jiddherr3
    • WpView
      Leituras 212
    • WpPart
      Capítulos 1
    *Z E E Y A D!!!* '''(The Abandoned Prince)''' *Ever heard of an Abandoned Prince, a Prince who has been abandoned by his own legitimate Father, a Prince that has been treated like a piece of a rotten fruit in his own Kingdom, a Prince who is being treated like a bag of a wasted trash in his own Father's PALACE,a neglected Prince that has been like a play-toy to his own servants?* *Well, i guess your answer is NO* *Worry Not, come let's dwell into the journey of an amazing and heart touching story of ZEEYAD with you, and guess what!!!.... It's completely free of charge!!!.* *For More Enquiry, don't hesitate to drop me a message through my Whatsapp contact 07061979284, so that i can add you to my group, a world of an amazing stories of your taste to read!!!*
  • YARIMA ASAD (saban taku) de khadeeyofficial2021
    khadeeyofficial2021
    • WpView
      Leituras 421
    • WpPart
      Capítulos 1
    labarin soyayya akan wani dan sarki da wata yarinya wadda ta azabtar da ita kuma lokacin da ya kamu da rashin lfy yarinyar ta aureshi batare da sanin iyayenta
  • ANYA BAIWA CE? de AmeeraAdam60
    AmeeraAdam60
    • WpView
      Leituras 13,757
    • WpPart
      Capítulos 11
    Ajiyar zuciya Fulani Maryama ta sauke sannan ta ce masa, " Wace ce yarinyar? Kuma daga wane gurin zata xo? Babu damar dakatar da zuwan nata? Ya za'ay na gane ita ce dan na ɗauki matakin daya dace akanta?? " Boka ya ce, " Daga ni har sauran matsafan duniya babu wanda ya isa ya ja da yarinyar domin ita ɗin FILSIFI ce, abinda muke kira da FILSIFI kuwa aharkar bokan ci, tarraya ko haɗakar shuɗaɗɗun ruhika mabanbanta daga jinsi Mabanbanta, zo ki duba nan " ya ƙarasa faɗa yana buɗe mata wannan jan littafin da ke gefensa. Zanen wasu matasan mata ta gani guda uku sai dai duk cikinsu babu wacce zanen fuskarta ya fito sosai daga ƙasan kowacce anrubuta wani irin gwamammen rubutu, ta farko ya fara nuna mata yace, " Wannan da kike gani ita ce Muhaibish ita ta rayu ne tsawon dubbannin shekarun da suka gabata, Ƴar Sarkin jinsin Fararen Aljanun ƙarƙashin ƙasa ce, tunda take bata taɓa taka doron ƙasa ba " Zaro idanu Fulani Maryama tayi tana mamakin abinda ya faɗa, ta biyu ya nuna mata ya cigaba da cewa, " Wannan kuma sunan ta Kalimsiyat Ƴar sarkin fararen Aljanu ce amma ta nan doron ƙasa itama ta rayu atsawon dubbanin shekaru, acikin wani littafin bincike na karanta cewar ta yi rayuwa ne tun bayan zuwan Annabi Yusuf (A.S) ita kuma tunda ta ke bata taɓa nutsawa ƙarƙashin ƙasa ba a matsayinta na jinsin aljanu, kuma ita Kalimsiyat mace ce mara haƙuri mai faɗan gaske, kuma abinciken da nayi dukkan su biyun kashe su akayi bisa doron zalinci, kuma abinda zai baki mamaki kusan duka ruhinsu guda ne, sai dai banbancin nahiya da zamani. Sai ta Ukun su ita ce aka ce zata xo aƙarshen zamanin nan, sunanta Rayzuta ita ta haɗa dukkan abubuwan da waɗancen suke dashi harma da wanda suka rasa, ƴar baiwa ce me ɗauke da ɓoyayyun al'amura, ita kanta batasan da wannan baiwa tata ba."
  • ALAƘAR YARINTA de MAMANAFRAH12
    MAMANAFRAH12
    • WpView
      Leituras 12,815
    • WpPart
      Capítulos 36
    Labari ne a kan wata mata da kishiyarta ta haukatar da ita da tsohon cikin ta tafi ta haife cikin a halin hauka
  • ZAFAFA BIYAR de ZAFAFABIYAR
    ZAFAFABIYAR
    • WpView
      Leituras 896
    • WpPart
      Capítulos 3
    zafafan labarai guda biyar mabanbanta
  • UWANI 'YAR ƘASHIN GWIWA de AmeeraAdam60
    AmeeraAdam60
    • WpView
      Leituras 2,587
    • WpPart
      Capítulos 15
    "Meeeeeesuuuhuuuu." Uwani da ke laɓe ta sake maƙale murya ta faɗa da yanayin kukan uwar garke, tana gama faɗa ta dokon ƙauren ɗakin da suke ciki. A zabure Lami, Isuhu da Goggo Sala suka faɗa uwar ɗaki, Goggo Sala da ke ɗaure da ɗaurin ƙirji tun a falo zanin jikinta ya faɗi ba tare da ta sani ba. Goggo Sala da baba Isuhu suka shige bayan ƙofar uwar ɗaki ita kuma Lami ta maƙale a gefen gado, shirun da suka ji ba a ƙara kukan tinkiyar ba ne ya sa suka fara dawowa hayyacinsu. Goggo Sala ta kai idonta jikinta sai a lokacin ta yi ido biyu da tsurar ɗan fatarin (Under wear) da ke ƙugunta, ga ƙirjinta zube a saman kan Baba Isuhu da ke tsugunne a ƙasa. Sai a lokacin ta lura da hannuwan baba Isuhu da ke riƙe da ɗan fatarinta. Cikin matsananciyar kunya ta ce. "Kai Isuhu wanne irin iskanci ne haka saboda Allah za ka nemi shigewa cikin fatarina, ni fa ƙanwar mahaifiyar matarka ce ." Cikin rashin sani Baba Isuhu ya miƙe tsaye sai jin ƙirjin Goggo Sala ya yi a saman fuskarsa, yana ɗagowa suka haɗa ido da ita. Ganin abin kunyar da aka tafka cike da borin kunya ta ce, "Amma dai Isuhu yadda ka kwaso mini ƙirji ina a matsayin sirikarka Allah Ya kwashe maka albarka."
  • YAR ƘANWATA de MAMANAFRAH12
    MAMANAFRAH12
    • WpView
      Leituras 124
    • WpPart
      Capítulos 7
    Labari ne a kan wasu abokai da suka zame wa juna ƴan uwa har ta kai basa iya ɓoyewa juna sirri
  • MIJIN DARE de RaHussaini
    RaHussaini
    • WpView
      Leituras 3,014
    • WpPart
      Capítulos 17
    Labarin ya na ɗauke da darasi mai ya wa, ƙalubale ne akan iyaye da ƴanmata masu son shanawa a rayuwa, da sakacin iyaye wajen rashin sanya ido akan motsin ƴaƴansu, da yanda Aljani yake hana aure da son raba ma'aurata da shaiɗancinsu akan bil'adama.
  • GUDUNA AKEYI  de muneeraahh
    muneeraahh
    • WpView
      Leituras 10,114
    • WpPart
      Capítulos 30
    Tun tana yar karamar ta marikin ta ke nuna Mata batare da gajiya wa ba, samarin kauyen duk tsoron kulata sukeyi saboda alwashin da marikinta yaci kan cewa seya aura Mata Dan birni me kudi toh fa. Shin burin nasa yana cika? Shin tana Gano ainahin mahaifin ta? Kubiyo fadimatou muneerahh kusha karatu 😊❤️
  • SHIMFIDAR FUSKA HAUSA NOVEL de Naeemsabeet
    Naeemsabeet
    • WpView
      Leituras 1,870
    • WpPart
      Capítulos 17
    Labarin Yan Qunshe Da Wata Masifaffiyar Soyayya Jindadi Walwal Tare Da Kunci Da Qaddara Guys Sai Dai Kun Karanta Zaku Fahimta #Maidanbu #billynabdul #fauziyya