labarine wanda ya ƙunshi tausayi, ha'inci, cin amana da sauransu. Hunaisah mutum ce wai matuƙar haƙuri da kawaici, amma rayuwa ya canza mata wanda yasa dole da tanka domin haƙuri idan yayi matsala ce wani sa'in.
Kudai ku biyo ni kuji yanda wannan labari zata kaya.
Au nasa na manta this story is based on a true life event dai sai sunaye da bambanci gari, sai wani ƙarin da sanya wa labarin ya ƙara armashi.
TA HAR ABADA
Mummy's friend.
*Salon Izzah*
Labari ne dake qunshe da wasu 'ya'yan shararun masu kudi, SAFWAN DA SAFNA, dukkansu suntaso cikin kulawa da jin dadi wanda hakan yasa ko wannesu yakeji da kansa, haduwarsu kokadan batazo da dadi ba wanda hakan ya haddasa mumunar tsana a tsakinsu.
LABARI MAI TABA ZUCIYA, BAN TAUSAYI, YAUDARA, CIN AMANA, BUTULCI, ZAZZAFAR KIYAYYA, ZALINCI FADAKARWA, NISHA DANTARWA, BANDARIYA, DA KUMA SASSANYAR SOYAYYA MAI TAFE DA TSAFTA DA YARDA.
Assalamu alaikum wa rahmatullahi wa barakatuhu,
Dear Muslim brothers and sisters, here is a small gift given to you from me in the hope that Allah may accept it and make it Beneficial to all of us ( insha Allah).