Bintlawaja hikaye

Etikete göre sırala:
bintlawaja
bintlawaja

2 hikaye

  •  ITACE SILAH(Wayar Android). tarafından fareedathussaimsheli
    fareedathussaimsheli
    • WpView
      OKUNANLAR 65
    • WpPart
      Bölümler 8
    ITACE SILAH labari ne da ya faru da gaske cike ya ke da wa'azantar wa da fadakar wa sannan zaren labarin zai tafi kai tsaye Dan sama mana mafita acikin Gidan aure Dan haka sai an yi hakuri da kalamai tare da ababe masu nauyi da zasu fito acikin labarin Dan haka na zabi in mai da shi na kudi gudun janyo lalacewar kananan yara masu tasowa Sannan zanyi matukar kokari Dan ganin na sakaya ina rokon taimakon Allah da ya bani ikon rubuta daidai ya hane ni saba mishi alfarman kyakyawan niyya ta.
  • SANADIN FACEBOOK tarafından fareedathusainmsheli
    fareedathusainmsheli
    • WpView
      OKUNANLAR 445
    • WpPart
      Bölümler 4
    labari ne na wata matar aure wacce takeyin Facebook har tayi gamo da wani saurayi a wannan saha suka qulla soyayyya.