Historias de Cakwakiya

Buscar por etiqueta:
cakwakiya
cakwakiya

3 Historias

  • 🧜MAMIYOTA CE🧜 por fateemah0
    fateemah0
    • WpView
      LECTURAS 2,351
    • WpPart
      Partes 20
    soyayya ce ta sarƙe a tsakanin Navy officer da aljanar ruwa ko ma dai ace mayyar ruwa wato *MAMIYOTA* rikici ne babba mai haɗi da tirƙa-tirƙan cakwakiya, sarƙaƙiya gami da daurewar kai, ku dai ku kasance dani M Ahlan dan jin yadda kalar cakwakiyar take, Mamiyota ce na kuɗi ne ba free book bane amma akan farashi ƙalilan #200, karku bari ayi baku, da a baku labari gara ku bayar, asha karatu lafiya Masoya🤗
  • KWARKWARAR SARKI MATAR YARIMA CE por miss_untichlobanty
    miss_untichlobanty
    • WpView
      LECTURAS 49,120
    • WpPart
      Partes 56
    ASSALAM ALAIKUM! NAGODE SOSAI DA KUKA DUBA WANNAN LABARI FATAN ZAKU ILMANTU .WANNAN SHINE LITTAFI NA NA 4. LABARIN NAN MAI SUNA "KWARKWARAR SARKI MATAR YARIMA CE" YARIMAN MA ME JIRAN GADO. TABBAS DA ANJI WANNAN ANSAN BA KARAMIN MAGANA BANE DAN KUWA SARKI YACE A KASHE YARIMA.. TA YAYA ZA'AYI UBA DA DA SU KASANCE DA MACE GUDA A LOKACI GUDA ? SHIN RASHIN SANI NE KO DE YARIMA NE YA CI AMANAR SARKI? KO DE SARKIN NE YACI AMANAN YARIMA? YA ABUN YAKE NE KUMA YA ZA'A FANJE? DAN KUWA DE WANNAN MATAR TANA DAUKE DA JUNA BIYU. NA SARKI NE KO NA YARIMA? DA NE KO JIKA KO KUWA KANI NE? SHIN ZA'A KASHE YARIMAN KO KUWA ZAI SHA DA KAFAR BAYA? WAI MA WACECE WANNAN YARINYA DA HAR TAKE HADA GURI HAKA BAIWA KO MAI YANCI? KU BIYO NI CIKIN WANNAN LABARI DAN JIN YADDA ABIN ZAI KASANCE. SAURAN LABARAI NA MASU ZAKI KAMAR ZUMA: 1. KURUCIYAR MINAL. 2.YARINYAR CE TAYI MIN FYADE . 3.YA JI TA MATA. 4. KWARKWARAR SARKI, MATAR YARIMA CE DAN ALLAH A TAIMAKA AYI FOLLOWING DINA 🥰!
  • WA'YA KASHE ZAHRA'U? por fateemah0
    fateemah0
    • WpView
      LECTURAS 869
    • WpPart
      Partes 11
    WA'YA KASHE ZAHRA'U? ABUN DA KOWA KE TAMBAYA KE NAN, AN KASHETA! A DAREN RANAR AURENTA, TO WA YA KASHE ZAHRA'U? KU BIBIYI LABARIN DAN JIN KALAR CAKWAKIYAR DAKE CIKI, ZA KU SAMI CMPLT DINSA A KAN NAIRA200 KACAL. vote comments and follow me pls