Мы обновили наши Правила размещения контента.
Ознакомьтесь с последними правилами, чтобы продолжать безопасно делиться историями.

Истории Cinamana

Выбор тегов:
cinamana
WpAddsoyayya
cinamana
WpAddsoyayya

Истории 26

  • GUDU A JEJI на fateemah0
    fateemah0
    • WpView
      Прочтений 3,943
    • WpPart
      Частей 17
    GUDU A JEJI, LABARI NE MAI CIKE DA TAUSAYI, CIN AMANA, HASSADA, KYASHI DA SON ZUCIYA, KARKU BARI A BAKU LABARI, KU HANZARTA KARANTAWA DAN KU JI ME LABARIN GUDU A JEJI YA KUNSA, KU DAGA JI KUNSAN AKWAI CAKWAKIYA, KU DANNA MIN VOTE KU YI FOLLOWING DINA NGD MASOYA.
  •      BAƘIN KUMURCI на maryammajidadi33
    maryammajidadi33
    • WpView
      Прочтений 18
    • WpPart
      Частей 1
    is a story about young man
  • SIRRIN ZUCI на Nana_haleema
    Nana_haleema
    • WpView
      Прочтений 515
    • WpPart
      Частей 9
    Ba wai dan baya sonta ba, a'a sai dan saboda tsananin ƙaunar da yake mata hakan yasa shi sadaukar da soyayyar da yake mata ga wanda zuciyarsa take ganin ba shine ya dace da ita ba matuƙar yana raye...duk da irin bala'in son da yake mata amma ita tata zuciyar ta gaza fahimtar hakan daga gare shi, a sanda tata zuciyar ke can ta faɗa tarkon son abokinsa amininsa ABBAS wanda ya riga shi furta mata kalmar so. Bai farka daga neman halaka kansa da yake ƙoƙarin yi ba saida maganar aure ta shiga tsakanin Amininsa da Abar ƙaunarsa, ya danne zuciyarsa ya haneta nuna ƙulafucin da take akan Hanan, yana ji yana gani Amininsa zai Aure muradin ransa. Kuma a kowacce rana, kowanne yini, kowacce daƙiƙa, kowanne fitar nunfashi, a duk bugu na zuciyarsa Sonta ƙara ruruwa yake a gare shi, tausar zuciyarsa yake yana lallashinta sai dai kash duk yanda yaso ya daure ya kasa, ba zai iya ba, rashin kasantuwarsu a inuwa guda zuciyarsa zata illata...shin me zai faru?, shin zai mallake ta ko A'a....?
  • TSINTACCIYAR MACE  на zeezarewa12
    zeezarewa12
    • WpView
      Прочтений 90
    • WpPart
      Частей 1
    Soyayya ce mai tsanani tun yarinta, shi ya taimake ta, ya fito da ita daga cikin ƙunci na rashin iyayenta da take ciki, sannan ya kawo ta gidan su yayi mata komai ya mallaka mata iyayen da bata dasu sannan ta zama wani ɓangare na rayuwarsa mai karfi. Ya samar mata da murmushin da ya dade da barin fuskarta. Ta haka ya samu shima ya warkar da ciwon dake zuciyar sa da yake ta fama dashi tun bai fi shekara biyu a duniya ba. Da haka suka zama jini daya. Kwatsam sai ga wani a tsayin mijinta yazo domin daukar abinda yake mallakinsa. Ta yaya aaliy zai rayu bayan Zainab ta zama tamkar nunfashin sa? Shin haka ta dauke shi itama ko kuma tana da Tata manufar akansa? Amsoshin ku na dauke duk acikin wannan labarin mai cike da soyayya, tausayi, cin amana, butulci.
  • WUTA DA AUDUGA на MumIrfaan
    MumIrfaan
    • WpView
      Прочтений 939
    • WpPart
      Частей 4
    Yana magana akan gidaje hud'u, ko wani gida akwai cakwakiya a cikinsa, ku biyoni danjin wannan k'ayataccan labarin
  • *Rigar Saje* на nusaibaayubasuleiman
    nusaibaayubasuleiman
    • WpView
      Прочтений 589
    • WpPart
      Частей 6
    by Mmn Mu'ayyad
  • 💞komai daren dadewa💞 на safiya__bubuche
    safiya__bubuche
    • WpView
      Прочтений 1,000
    • WpPart
      Частей 11
    labarine daya kunshi darusa masu yawa akan zamantakewar rayuwa. Banyi wannan littafin Dan cin zarafin wani ko wataba idan kaga yayi daidai da labarinka toh akasi aka samu
  • 💕💔SON ZUCIYA NE💔 на fateemah0
    fateemah0
    • WpView
      Прочтений 152
    • WpPart
      Частей 5
    littafin da ya samo rubutowa daga RABIATU AHMAD MUAZU (RUBBY) karku bari a baku labari ku karanta ku danna vote kuyi comments
  • IMRAN на real__ahmerd
    real__ahmerd
    • WpView
      Прочтений 5,565
    • WpPart
      Частей 11
    This story is a life hearted story about passion and compassion.... It is a story that talks about Governance, Love, Hatred, Betrayal, Romance, Life in the brick of Adulthood and lots more. It is a story of Young Man who goes in to maximum difficulties of life that at his age never thought he can bear.... But he had the belive that With hardship comes ease..... Find out in the heart touching story how he survived and have change of life distinctively despite the hatred and difficulties he undergoes.... -Real__ahmerd
  • RAYUWAR SHATU  на Aseeyahrty
    Aseeyahrty
    • WpView
      Прочтений 162
    • WpPart
      Частей 1
    A story of young lady
  • SADAUKIN BURHAAN CIGABAN IZZAH KO MULKI на JameelarhSadiq
    JameelarhSadiq
    • WpView
      Прочтений 290
    • WpPart
      Частей 3
    Kamar yanda kuka sani Labarin Izzah ko mulki labarine wanda ya kunshi mulki na zalinci, ga cin amana ga kuma tausayi da soyayya, kuma kunsa ba gama shi nayi ba to ga Sadaukin burhaan nan idan zaku shin ina sadauki ya je, sannan ina Shatema yake zuwa da Asma'u shin Zubaina zata fidda miji sa kanta, kuma Hamza zaiyi mulkin Burhaan sai ku cigaba da biyo ni dai
  • ASMA... на Zaynab_yusuf
    Zaynab_yusuf
    • WpView
      Прочтений 267
    • WpPart
      Частей 6
    Alokuta mabanbanta idan na duba rayuwata,ina farawa ne daga lokacin da iyayena suka rasu,daga lokacin da na rasa komai nawa,nazama marainiya mara gata da galihu, idan na waiwaya baya,Rayuwata ta ƙare ne adaidai lokacin dana rasa iyayena,tun daga wannan lokacin,tun daga wannan rana,narasa farin cikina,na rasa hope,na rasa confidence Da strength Dina, nacigaba Da rayuwa bisa turbar da zuciyata ta ɗorani akai,na kasa yadda da ƙaddarar data afku agareni ta rashin mahaifana. jiki ba ƙwari ya shiga office dinshi, workers na gaisheta shi ta ko'ina,yana amsa su daidai gwargwado kasancewar shi gentle man,mai tsananin tausayi da saukin kai,laptop yafara operating yana duba uban files ɗin dake gaban shi,wanda ayau dole zaiyi clearing ɗin su, saide Aikin ya gagare shi,tunda ya zuba ma file ɗaya idanu yake kallo na Tsawon mintuna, gabaɗaya tunanin shi da nazarin shi ya tafi ne izuwa silar mafarkin,dafarko bai dame shi ba,amma ayanzu yana cikin ruɗani, domin mace yake gani cikin hijabi fari sai sheƙi take da qyalli kamar zinari ko kuma sinadaran zinari,tana miƙo mishi hannu,tana faɗin"taho izuwa hasken ka".!!!
  • BAKAN GIZO 🕷️ на ayeeshatou1
    ayeeshatou1
    • WpView
      Прочтений 194
    • WpPart
      Частей 4
    Tun kafin yasan wanene shi yake fuskantar qalubale a rayuwarshi, Shin yazeyi da rayuwar shi bayan Allah ya Riga ya rubuta haka qaddararsu take? Ta wani hanya zai bi domin ya kubutar da Dan uwanshi da yake cikin halaka a tsakiyar azzalumai? kamar yadda komai ya faru da mutum qaddararshice daga ubangiji haka itama akoda yaushe qaddarace take hadasu, me zata cema iyayenta da Kuma mutane bayan ansan asalin wanene shi? Have you ever read a heart melting love story?, do you ever read a perfectly story between the bond of two twin brothers ? then get inside and find out what's all about 🥵💞💔
  • FATIMA на ZEEEBELLS
    ZEEEBELLS
    • WpView
      Прочтений 357
    • WpPart
      Частей 1
    Labarin Fatima labarine mai cikeda tsark'ak'iyar rayuwa,ta taso cikin rashin so da Kular wani mahaluki,Antyntah datafi zama mafi kusanci agareta ta gayyara rayuwarta,tasha wahala Mara fasaltuwa,wahalar dabaza rubutu cikin littafi ba.!!!
    + еще 13
  • MEEYRAH  на youngnovelist001
    youngnovelist001
    • WpView
      Прочтений 60
    • WpPart
      Частей 2
    *HAKURI#* *CIN AMANA#* *YAUDARA#* *MARAICI#* *ZAZZAFAR ƘAUNA#*
  • LOKACI NE!! на husnerhahmed
    husnerhahmed
    • WpView
      Прочтений 129
    • WpPart
      Частей 4
    labari ne akan wata yarinya wanda ta fiskanci kalubalai a rayuwarta saboda ta zabi karatu akan aure is it possible for her to get married in uni ko it will be too late?? mu hadu a LOKACI NE!!
  • ƁARAWO NE на JameelarhSadiq
    JameelarhSadiq
    • WpView
      Прочтений 985
    • WpPart
      Частей 8
    Labarine wanda ya kunshi soyayya sarƙakiya ban tausayi cin amana rike addini, ilimatarwa fadarkawarwa nishaɗantarwa duk a cikin litafin ɓarawo ne.
  • FATIMA ZAHRA SA'EED (cmplt Book 1) на MuntasirShehu
    MuntasirShehu
    • WpView
      Прочтений 786
    • WpPart
      Частей 11
    Labari a kan wani mai kuɗi (Alh. Sa'eed) wanda Allah ya wadata shi da komai na jin dadin rayuwa, sai dai abu ɗaya ne ya gagareshi wanda a kan fafutukar neman abun idanunsa suka rufe ya aikata wani al'amari wanda shi ya zama silar ginuwar labarin. A ƙarshe ya samu biyan buƙatarsa sai dai kuma hakan ya zame masa wani babban ƙalubale a rayuwarsa. A gefe guda kuma labarin ya ƙunshi tsantsar soyayyar uwa da irin sadaukarwarta ga yayanta. Har ila yau labarin na kunshe da rikitacciyar rayuwa da kuma gagarin da ya mace ke fuskanta lokacin da ta rasa komai. Ku dai ku biyo ni sannu a hankali cikin labarin FATIMA ZAHRA SA'EED. Me yasa take kiran kanta da wannan sunan?
  • KADDARA CE на SalmaAhmadIsah
    SalmaAhmadIsah
    • WpView
      Прочтений 1,047
    • WpPart
      Частей 11
    KADDARA! Shin me cece ita?. KADDARA na ɗaya daga cikin hukuncin Allah da ya kan zartar a kan bayinsa tun yayin hallita. KADDARA tamkar zagayen zobe take, wanda ɗan adam ke rayuwa a tsakiyarsa. Duk wani abu da ya samu bawa tun daga ranar haihuwarsa zuwa ga ranar da zai koma ga mahallicinsa sunansa KADDARA. KADDARAr ko wani bawa na rubuce ne tun kafin ya iso zuwa duniya. Kowa da ka ga yana rayuwa a doron duniya yana yin ta ne a doron KADDARA. KADDARA na ɗaya daga cikin manya manyan siffoffin Allah subhanahu wata'ala. Domin duk abin da ya samu bawa a rayuwa muƙaddari ne daga wurinsa. Wa lau me kyau, ko akasinsa.
  • WATA SHARI'AH (COMPLETED✔️) на PrincessAmrah
    PrincessAmrah
    • WpView
      Прочтений 54,615
    • WpPart
      Частей 32
    Zazzafar shari'a ce a cikinsa, wacce take kunshe da rikici da tashin hankali. Me ya sa rashin 'yancin kai ya yi yawa a wannan zamanin? Me ya sa talaka yake ba a bakin komai ba? Fyade, kisan kai tamkar kiyashi. Babu abin da littafin Wata Shari'a bai kunsa ba. Ku shigo daga ciki a yi tare da ku. Ku biyo Amrah a cikin labarin Wata Shari'a, inda za mu shiga cikin rayuwar Ummima da babbar kawarta Gentle. Ehem ehem! Lets go!