Dambu Stories

Refine by tag:
dambu
WpAddmai
dambu
WpAddmai

12 Stories

  • MOMTAZ love story! by Oum-Mumtaz123
    Oum-Mumtaz123
    • WpView
      Reads 106
    • WpPart
      Parts 1
    littafine da zai tabo bangarori da dama dangane da rayuwar aurarrakin mu a arewacin Nigeria na Yau da kullum .
  • Ship 💞or Skip💢 Dave and Bambi edition (requests open) by breesheelly
    breesheelly
    • WpView
      Reads 1,555
    • WpPart
      Parts 7
    alr so first off you can request anything just be sure to look at the rules and there's no inappropriate content in this book sowwy but its a skip or ship so have fun and request what ship u want me to rate ship or skip! And put your opinion in the comments because I would love to hear your ships!
  • (NAMIJI) GUMBAR DUTSE by MssFlower20
    MssFlower20
    • WpView
      Reads 4,712
    • WpPart
      Parts 18
    Labarin wasu 'yan biyu wanda ba'kar 'kaddara ta fad'a musu har aka rasa ran d'aya bayan fyad'e mai muni data fuskanta
  • SOYAYYA CE SILA by BabyBintuu
    BabyBintuu
    • WpView
      Reads 413
    • WpPart
      Parts 4
    Hakk'un kaddarar rayuwa babu yanda bata zuwa ma bawa daga lokacin da aka haife ka tofa shikenan kaddarar rayuwa zata dinga majau jawa dakai inkai hak'uri kacinye jarabawar ka akasin haka kuma ka kasa cimma nasara! Nasara babbar abace mai matuk'ar wahalar samu amma kuma hak'uri babu abinda baya bayarwa SOYAYYA CE SILA zai zo muku da salo na musamman tafiya mai nisan zango book 1, 2, 3, and 4 kudai kushirya ku kakkab'e zani a gyara zama
  • HUMAIDAH by neeshejay
    neeshejay
    • WpView
      Reads 49,302
    • WpPart
      Parts 38
    Labarine akan wata youg lady who worked in YUGUDA's House so that she earned money da zata ma mamanta treatment na stroke da tayi so, daga nan ne zata dating Taufeeq a young man who worked hard just to make his father happy......Just follow for more
  • KISHIYA                                         {COMPLETED10/2019.} by GaskiyaWritersAsso
    GaskiyaWritersAsso
    • WpView
      Reads 14,006
    • WpPart
      Parts 10
    fiction story
  • ZARAH  by Beebahcute
    Beebahcute
    • WpView
      Reads 23,497
    • WpPart
      Parts 25
    Is a story σf a young beautiful lady
  • Ꮋᴀᴋᴀ Nᴀᴡᴀ  Ꮇɪᴊɪɴ Yᴀᴋᴇ   by neeshejay
    neeshejay
    • WpView
      Reads 11,151
    • WpPart
      Parts 29
    Bana gaya miki bana son haihuwa ba wlh saena zubar da wannan cikin naki dan a tsari na haihuwa ki shirya karbar magani" "Wlh baka isa ka sakani zubar da kyautar da Allah ya bani ba Sulaiman kayi duk abunda zakayi" "Kayi hakuri Sulaiman bazan iya komawa gdanka ba ka cutar dani cuta mafi muni cutar da ba wanda zae mun sakayya sae Allah ka tafi zaka hadu da Rabi ka" "Haba Afeefah dan Allah kiyi hakuri nasan abaya ban kyauta miki ba amma wlh na miki alqawari bazan sake ba Allah" "Hmm bature yace is too late to cry when the head is cutoff Allah ya hada kowa da rabonsa" "Haba mana Afeefah ki taimaki rayuwata wlh ina cikin wani hali" "Kaima kayi hakuri saboda rayuwarta na cikin wani hali Sulaiman bazan iya sake maida yata gdanka ba Karka Kara ganin kafarka gdan nan na gaya mama"
  • INDO BABA TSOHO by rashmarrka
    rashmarrka
    • WpView
      Reads 15,940
    • WpPart
      Parts 31
    love story
  • KISSA 😊 by KhadeejaZubairKataki
    KhadeejaZubairKataki
    • WpView
      Reads 18
    • WpPart
      Parts 1
    Zahra macace wacce tasan Kanta abangaren kissa tasan ta yadda xata tafi da rayuwarta tare Da cutar da kishiyarta da yayanta ainun wajen amfani da kissa da kisisina wacce takai ta kawo khalid bashida damar xama da mace fiye da zahra a rayuwarsa ku biyo alkalamin oum noor kUsha labari takuce
  • Ina zan ganshi..... by YusrahWali
    YusrahWali
    • WpView
      Reads 2,385
    • WpPart
      Parts 38
    Babu bawan da ya isa ya tsallake qaddarar sa mai kyau ko mara kyau, komai taka tsantsan din bawa ko tsantseni bai isa kauce wa qaddara ba. Qaddarar Nana Hafsah itace Nasir da Luqman (Lucky), qaddarar da ta tarwatsa rayuwarta itace ta Mustapha(her child).
  • ZUCIYAR REEMA by Mrsjmoon
    Mrsjmoon
    • WpView
      Reads 7,252
    • WpPart
      Parts 56
    A touching heart story. Shin me ta b'oyewa a cikin Zuciyarta, wanda ta kasa sanar da kowa hatta kuwa da mafi kusanci da ita wato mahaifiyarta?