Истории Danasani

Выбор тегов:
danasani
WpAddnadama
danasani
WpAddnadama

Истории 10

  • SANADIN MAYE на Ams1138
    Ams1138
    • WpView
      Прочтений 59
    • WpPart
      Частей 1
    Labarin matashin saurayine da ya maida kayan maye ruwan shan sa,yasa mahaifansa zubar qwallah baya ganin mutuncin kansa balle yaga na wani ya wofintar da martabar da Allah ya masa ta kasancewarsa Dan Adam ya cutar da mutane ya zaluncesu,sakaiyya ta riskeshi yana tsaka da jin dadinsa duk mai ya jawo haka?
    + еще 7
  • CHAKWAKIYA на MumIrfaan
    MumIrfaan
    • WpView
      Прочтений 11,208
    • WpPart
      Частей 40
    Binafa tana zaune a tsaƙar gida daga ita sai wani gajeren wando daya wuce gwiwarta sai wata riga wacca taɗan matseta kaɗan kanta babu ɗan kwali gashin kanta ya sauka har gadan bayanta, tana zaune tana jujjuya abincin ta kasaci, ta lula tunanin duniya, jin anyi sallama yasata ɗago da kanta ta amsa, ganin Safwan yasata zabura murmushi ɗauke a fuskarta ta tashi tazo inda yake da gudu, murmushi shima yayi mata tare da buɗe hannayansa alamun tazo inda yake, tunda ta fara gudun ko ina na jikinta yake motsawa, Ahmad runtse idanunsa yayi, ganin da gasken gaske Safwan rungume Binafa zayyi yasa Ahmad saurin matsar da Safwan gefe Binafa ta kusan faɗuwa, wani kallo ya wurga mata yace "Kije ki saka Hijab"
  • MAHAUKACIN KISHI на zaynerbmuhammadkabir
    zaynerbmuhammadkabir
    • WpView
      Прочтений 23
    • WpPart
      Частей 1
    yana magana akan MAHAUKACIN kishin dawasu matan sukeyi
  • SANADIN CACA на SAKHNA03
    SAKHNA03
    • WpView
      Прочтений 24,647
    • WpPart
      Частей 32
    ..........jinkirin auren danayi bai isheni jarrabawa ba,sai baba ya badani a caca?.......Wani ɗan daba ,ɗan shaye shaye,wanda bai san ya rayuwar mutane take ba ballantana yayi abu irin na mutanen. Taya zan fara rayuwa da wannan mutumin tukunna,taya zan fuskanceshi a matsayinsa na mijina,bayannni kallon da yakeyi min bamma kai matsayin dabbarsa ba a wajensa???? To wa zan kaiwa kukana ma,duk dai SANADIN CACA ne,koda baba zai ban haƙuri yarigada ya ruguzamin rayuwata a sanadiyyar cacar sa......
  • Yazeed на Hafssatu
    Hafssatu
    • WpView
      Прочтений 36,157
    • WpPart
      Частей 20
    Ya taso miskili yakuma tsani duk macen da bata wayewa kwatsam..saigashi za'a hadashi Aure da yar kawunshi ko ya hakan zai kasance kubiyoni..
  • A SANADIN SOYAYYAR MINTI  на JameelarhSadiq
    JameelarhSadiq
    • WpView
      Прочтений 8,587
    • WpPart
      Частей 24
    Lanarine wanda ya kunshi soyayya da makirci ban tausayi abubuwa da yawa fa
  • ITA CE ZUCIYATA на fateemah0
    fateemah0
    • WpView
      Прочтений 8,986
    • WpPart
      Частей 11
    labari ne akan wani matashin saurayi ɗan mai kudi, shima kuma yana da kuɗi gashi ya tsani talaka a rayuwarsa,baya kaunar talaka ko kaɗan a zuciyarsa, sai kwatsam ya faɗa soyayyar yar gidan talakawa ba tare da yasan ko ita wacece ba, so ɗaya tak ya taba ganinta a rayuwarsa daga nan kuma shikenan. gashi bai san a ina zai ganta ba, kar dai na cika ku da surutu ku bibiyi labarin dan jin yadda zata kaya a cikin wannan littafi mai suna ITA CE ZUCIYATA, daga ji kunsan akwai zazzafar soyayya, MASOYANA NA HAKIƘA KU HANZARTA NUNA MIN KAUNA TA HANYAR SIYAN WNN BUK DIN NAWA AKAN FARASHI MAI SAUKI #200 NGD
  • 🌹DANA SANI на zainabtales
    zainabtales
    • WpView
      Прочтений 0
    • WpPart
      Частей 2
    🌹 DANA SANI Hauwa ta yi imani cewa tana da cikakkiyar rayuwa. Tana da iyaye masu ƙaunarta, ƙannenta da suke dogaro da ita, da burin da take son cimmawa kafin ta fara tunanin aure. Sai dai rayuwa tana da hanyar canza komai ba tare da ta nemi izinin mutum ba. Lokacin da Hauwa ta haɗu da Amaan, ba soyayya ce ta fara tsakaninsu ba-sabani ne. Amaan mutum ne mai girman kai, serious, kuma ba ya son wani ya shiga cikin rayuwarsa. Hauwa kuwa ba ta yarda wani ya raina ta ba. Amma duk lokacin da suka yi ƙoƙarin nisantar juna, sai kaddara ta sake haɗa su. Har soyayya ta fara girma a inda babu wanda ya shirya ta. ❤️ Sai dai akwai abubuwan da Hauwa ba ta sani ba. Akwai sirrin da ya haɗa iyalansu. Akwai mutanen da suke fakewa da fuskar abokai. Kuma akwai Faisal da Nadia, waɗanda suke da nasu shirin da zai iya raba Hauwa da Amaan har abada. Lokacin da gaskiya ta fara fitowa fili, Hauwa za ta fuskanci tambaya mafi wuya a rayuwarta: Shin da ta sani tun farko, da ta taɓa barin zuciyarta ta ƙaunaci Amaan? Wasu soyayyar suna zuwa ne domin su faranta maka rai. Wasu kuma suna zuwa ne domin su koya maka darasi. Amma wannan... DANA SANI. 🥀❤️‍🔥
  • KAICO NAH на SAKHNA03
    SAKHNA03
    • WpView
      Прочтений 24,870
    • WpPart
      Частей 56
    Shin abinda nayi zan samu sassaucin allah kuwa bare na iyayena,wanda sun yi alkwarin duk wanda yayi mua'amala dani bashi basu. Taya zan tunkaresu bare na fada musu cewa duniya tayimin zafi..........?😓😓😓 Ina ganin na fita a wannan chakwakiyar ashe wata na kuma tsunduma kaina,wacce na mayar tamkar mujiya a cikin kawaye ita ce tayimin zarrar da bazan iya kama ko da tafin kafarta ba............. Taya zan iya zaman gidan auren da koda akwai bora a gidan to tafinin daraja da matsayi....... Wai tukunna ma mai ya rufemin ido nabi rudin zamanine haka,meyasa na kasa gane shi lokaci dama ce wacce bazata taba maiamaituwa ba a rayuwa......... Kaico nah..,.....😥😥😥😥!!!h Hakika ina cikin tsaka mai wuyah ni sumayyah.......
  • KWANTAN ƁAUNA на Nana_haleema
    Nana_haleema
    • WpView
      Прочтений 17,533
    • WpPart
      Частей 27
    Izza, mulki, ƙasaita sun tattara a gare ta ita kaɗai. ƴar sarki ce, jikar sarki ce, matar sarki ce. Bata ƙaunar talaka, bata son haɗa hanya da talauci. Burinta ɗaya tak ya rage a duniya; shi ne ɗanta ya zama sarki, ita kuma ta zama babar sarki kuma kakar sarki na gobe. Sai dai kash! ƴaƴan nata maza har guda uku, masu matuƙar kama da juna, sun kasance babu wanda yake da qualities ɗin riƙe ragamar al'umma. A Lokacin da burinta ke gab da cika kwatsam aka ti mata dirar mikiya, ƴar talakawa, baƙa, gurguwa, mai tallan abinci ta shigo rayuwar samarin ƴaƴan nata guda uku, gurgurwar da ta zama silar girgizar duniyarta da burinta, gurgurwar da ta haddasa mata raunin da bata da shi, gurguwar da ta zamar mata inuwar dodo, gurguwar da ta zama mata ƙadangaren bakin tulu. Shin me zai faru? Ta wacce hanya gurguwa zata kutso cikin rayuwar waɗannan jinin sarautar...? Waye zai zama sarki cikinsu ukun duk da kasnacewar su masu kama ɗaya? ina alwashin da ta ɗauka na ganin cewar sai taga bayan duk wanda ya nemi ya ruguza lissafinta?, ina alwashinta na cewar sai ta kassara rayuwar wanda ya kawo kutsen hana ɗanta zama sarkin gari....?