Deejasma Stories

Refine by tag:
deejasma
deejasma

1 Story

  • LAILERH MANSOOR ❤️ by maimoonertu
    maimoonertu
    • WpView
      Reads 202
    • WpPart
      Parts 5
    SOYAYYA wata aba da ke cikin rayuwar ko wani d'an adam, Kai har ma da dabbobi, wata aba dake kawo farin ciki, walwala, nishad'i da Jin d'ad'i cikin rayuwar Al'umma. Kusan kowa fatan shi shine yayi katari da soyayya da abokin rayuwa Amma Banda ni LAYLERH, SOYAYYA ita ce babban abinda ya rusa rayuwata da na mahaifiyata, soyayya ta kasance masifa a gareni, soyayya bata da wata muhalli a rayuwata kamar yadda bata da ita a ta mahaifiyata. Ina Anfani da sunan LAYLERH MANSOOR a makaranta badan nasan soyayyar mahaifina ba, badan ina martaba sunan ba sai dan rashin zab'i. da za'a bani dama d'aya tal da na goge soyayya acikin kundin kowa na duniya Dan a ganina Babu babban cutarwa da ta shige soyayya, sai dai Kash zanen k'addara wadda take rubuce tuntuni ba abinda ta tanadar min ba kenan, k'addara ta tana had'e da tasa ba tare da sanin kowannen mu ba, ba tare da son kowannen mu ba, ba tare da amincewar kowannen mu ba!!!!