Divaadoveysdiaries Stories

Refine by tag:
divaadoveysdiaries
divaadoveysdiaries

2 Stories

  • WATA KADDARAR ✅ by divaadoveysdiaries03
    divaadoveysdiaries03
    • WpView
      Reads 3,464
    • WpPart
      Parts 38
    Labari akan rayuwar soyayyar talakawa masu wadatar zuci da kaunar junan su..Labari da ya kunshi tarin fadakarwa da nishadantar wa,Labarin da ya kunshi yadda talakawa ke rayuwa ta jin dadi a dai dai karfin su.Labarin Wanda yake nuna asalin al'ada irin ta Malam Bahaushe tare da kayatar da al'adar da zamanantar da ita ..littafin "WATA KADDARAR" Labari ne Wanda ya Sha Bam Bam da littafai na da kuka Saba karantawa ,ku gwada ni ku gani ,kar ku dai bari a Baku Labari....
  • KANIN MIJINA by divaadoveysdiaries03
    divaadoveysdiaries03
    • WpView
      Reads 3,812
    • WpPart
      Parts 6
    Labari akan Aanch da Maanch da suka kasance ma'aurata,suna son junan su a zahiri,se dai Kash! Suma ba zato ba tsammani qaddarar su zata gifta su ...