#1MUGUN NUFI by fiddausi sani47311Soyayyar uwa soyayya ce da ake haifar ƴaƴa da ita, musamman ma ƴaƴa mata, sedai wannan ya sha banban da rayuwar Meemerh, a duniya babu wacce ta tsana kamar mahaifiyarta...feedorh